Latest
Za ku ji cewa PDP ta na nema Kotun Duniya ta binciki Gwamnatin Buhari. Jam’iyyar PDP za tayi kira da ICC tayi ram da Shugaba Buhari na yin mulkin karfa-karfa na tsarin Soja a Najeriya a cikin tafiyar Damukaradiyya.
A wani jawabi da sakataren yada labaran PDP, Kola Ologbondian, ya fitar, ya bayyana cewar hatta yaki da cin hanci da gwamnatin Buhari ke tutiya da shi na bogi ne da ake amfani da shi domin muzgunawa 'yan jam'iyyar adawa. A jiya,
Majalisar dattawan kabilar Tiv dake a jihar Benue ta Arewa ta tsakiyar Najeriya watau Tiv Area Traditional Council (TATC) a turance ta yanke hukuncin soke dukkan wasu kagaggun bidi'o'in da ake yi a yayin aure tsakanin 'ya'yan kabi
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya kwatanta tsohon gwamnan jihar kuma Sanata a majalisar dattijan Najeriya, Dakta Rabi'u Musa Kwankwaso da matsayin ciwon daji watau kansa. Haka zalika gwamnan jihar ya bayyana cewa
Babbar jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) a Najeriya tace tana kalubalantar jam'iyyar mai mulki ta All Progressives Congress (APC) da shugaban kasa Muhammadu Buhari zuwa ga wata muhawara ta keke-da-keke. Jam'iyyar t
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta saki jeri farashin takardan neman takara kujeran mulki a zaben da za'ayi a 2019 karkashin leman ta. Bayan sanar da ranan da za ta gudanar da zaben fidda gwanin kujeran shugaban kasa, jam
Mun ji cewa babban ‘Dan Sanata Goje zai fito takarar Gwamnan Gombe. Ahmad Goje wanda shi ne babban ‘Dan tsohon Gwamna Danjuma Goje ya shirya tsayawa takara ne a Jam’iyyar da ke adawa da Mahaifin sa a Jihar watau PDP.
Martanin wadda ya fito ta hannun kungiyar abaran Buhari (BMO) martani ne ga rahoton da jaridar Financial Times ta wallafa aranar Litinin, 7 ga watan Agusta cewa Shugaban kasar Amurka yayi mumunan kalami akan lafiyar Shugaba Buhari
Duk wata jita-jitar da ake na wai Atiku ya fice daga jam’iyyar PDP, babu gaskiya a cikinsa domin kuwa yana nan cikin jam’iyyar PDP daram-dam. Watanni biyu da suka wuce, Atiku Abubakar ya karade kasar nan domin ganawa gami da tuntu
Masu zafi
Samu kari