Latest
Rundunar yan sanda na jihar Enugu sun tabbatar da kama wani shugaban makarantar firamare, Idoko Nathiel mai shekaru 50 a kauyen Mkpamteulo, garin Enugu Ezike kan zargin lalata yara hudu dake karkashin kulawarsa.
Zargin mallakawa mambobin majalisar dokokin kasar dake mulki tikitin tazarce azaben 2019, ya haifar da rikici tsakanin shugaban jham’iyyar People’s Democratic Party (PDP) da masu niyan takara a fadin jihohin kasar a zabe mai zuwa.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a tafkin Albert dake yankin Arewa maso yammacin kasar Uganda, inda matar ta tafi debo ruwa dauke da jaririyarta yar watanni biyar a bayanta. Hukumar kula da namun daji ta kasa t
Jam’iyyar APC mai mulki ta fitar da sahihan farashin kudin yankan takardun tsayawa takarkaru daban daban a cikinta, wanda hakan ya kawo karshen jita jitan da ake yadawa game da wani farashi dake yawo a shafukan sadarwa ana cewa na
‘Yan takarar sun kafe kan cewar muddin ‘yan Najeriya na burin ganin canji a rayuwarsu da yadda ake tafiyar da al’amuran gwamnati to su zabi mace a zaben 2019. Daya daga cikin ‘yan takarar, Rosemary Ideh, dake takara a karkashin ja
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya bayyana zargin da ake yiwa Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki da kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara na kulla makirci na son wahaltar da Shugaban kasa Buhari a matsayin shirme.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, David Mark, ta bayyana cewa gob Talata, 4 ga watan Agusta zai sayi takardan takarar zaben kujeran shugaban kasa a 2019 karkashin jam’iyyar PDP. An tattaro cewa Sanata David Mark wanda aka fi sani
Wata kungiyar matasan jihar Gombe mai suna Gombe State Youth Progressives Development, tayi kira ga jam’iyyun siyasa a jihar da su sanya matasa a matsayin yan takara a zaben fidda gwani na gwamna da za’a gudanar.
The Nigerian News da ke Kasar Ingila ta ba Shugaban Soja na Najeriya watau Laftana Janar Tukur Buratai kyauta tare da wasu da su kayi abin a yaba a Duniya a bana bayan kokarin da yayi na fatattakan 'Yan Boko Haram.
Masu zafi
Samu kari