Latest
Cibiyar ‘Global Fire Power’ ce ta gudanar da wannan bincike a shekarar 2018, inda ta daura Najeriya a mukamin kasa ta arba’in da uku (43) a cikin jerin kasashen Duniya dake da suka fi karfin Soja, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.
Jam'iyyar adawa a jihar Kano ta Peoples Democratic Party (PDP) ta yi fatali tare da kin amincewa da matsayar da uwar jam'iyyar ta kasa ta dauka na sauke dukkan shugabannin zartarwar jam'iyyar daga Abuja. Daya daga cikin jogogin ja
Dan takaran kujerar shugaban kasa a karkashin inuwar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Atiku Abubakar yayi tattaki zuwa jihar Ekiti domin neman goyon bayan tawagar jihar a babban taron jam’iyyar da za’a gudanar.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Mane yayi wannan aikin alheri ne jim kadan bayan wasan Liverpool da Licester, inda ya zura kwallo daya suka ci Leicestr 2-1, sakamakon a wannan Masallaci yake sallah, masallacin Al-Rahma dake titin Mulg
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Modi, wanda cikakken sunansa Dakta Mahmoud Halilu Ahmed ya bayyana bukatartasa ta taka takarar mukamin gwamnan jihar Adamawa ne cikin wasikar daya aika ma shugaban jam’iyyar APC reshen jahar Adamawa.
Laftanar Janar Tukur Buratai a ranar Talata, 3 ga watan Satumba ya sake bayyana cewa an gurgunta yan ta’addan Boko Haram sannan kuma cewa babu yan ta’adda dake sake kafuwa a Arewa maso gabashin kasar kamar yadda ake rade-radi.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi tsokaci kan bashin da Najeriya ta karba daga kasar China inda ya ce Najeriya za ta iya biyan bashin ba kamar yadda wasu ke ganin cewa bashin zai zama matsala ga Najeriya nan gaba. Shugaban kasar ya f
Wannan lamari mai muni ya faru ne a ranar 30 ga watan Agusta inda ambaliyan ruwa ya shafi kauyen Kanya dake cikin karamar hukumar Wasagu, da kauyen Mahuta dake cikin karamar hukumar Fakai, wanda yayi sanadin asarar rayukan mutane
Za ku ji cewa shirin Trader Moni na Gwamnatin Buhari ya fara aiki a Jihar Osun. Gwamnatin Buhari ta jifi tsuntsu biyu da dutse guda wajen rabawa ‘Yan kasuwa N10000 a farkon makon nan. Sama da mutum 30000 za su amfana.
Masu zafi
Samu kari