Latest
Yanzu haka dai an bar ‘yan wadanan unguwa da sallallami da salati, yayinda wasu suke kokarin sanar da hukuma.Ko da a watan da ya gaba sai da aka kama wata yarinya da take yunkurin kashe jaririnta bayan da ta ajiye shi a karkashin
NAIJ.com ta ruwaito Kaakakin Osinbao, Laolu Akande ya bayyana cewa mukaddashin shugaban bai ji dadin matakin da hukumar DSS ta dauka ba akan majalisa ta hanyar tura jami’anta suka hana Sanatoci shiga majalisa, kuma yace ba da izin
Kakakin hukumar ‘yan sanda na jihar DSP Tyopev Terna ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya ce an binne gawar wadanda suka rasun a jiya Litinin sannan ya shaidawa jama'a cewa ana cigaba da bincike domin gano wanda suka aikata dan
Ya kara da cewa daga nan sai muka fara soyayya da ita, wanda har ta kai na koma gidanta da zama, duk da diyarta ta yi zargin alakar dake tsakaninmu amma sai dai ta tsoratar da ita da korarta daga gidan baki daya
Jami'iyya mai mulki a Najeriya ta All Progressive Party (APC) ta karyata jita-jitan da ke ta yawo na cewa wai tana da hannu a cikin takaddamar zagaye majalisa da jami'an tsaron farin kaya suka yi da safiyar yau. Wannan dai na kuns
Kashi na biyu na takunkumin zo ne a 5 ga watan Nuwamba inda US zata toshe kasuwancin mai da Iran, wanda zai jawo babbar illa ga kasar. Amma kasashe irin su Chana, India da Turkiyya sun nuna rashin amincewar su da yanke hulda...
Labarin da muke samu da dumin sa yanzu daga fadar shugaban kasa ya fayyace mana dalilin da yasa mukaddashin shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, watau Farfesa Yemi Osinbajo ya tsige shugaban jami'an tsaron farin kaya na DSS,
Tsohon gwamnan jihar Ogun, Cif Olusegun Osogba, ya kaca-kaca da tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Osabanjo, dangane da rawar da ya taka gami da ruwa da tsaki wajen kafa mummunan jagoranci da mulkin kama karya a kasar nan.
Sanata Rafi’u Ibrahim, mai wakiltar jihar Kwara ta kudu ya zargi ‘yan majalisar dattijai na jam’iyyar APC da karbar cin hancin dalar Amurka miliyan $1m domin tsige shugaban majalisar, Bukola Saraki da mataimakinsa, Ike Ekweremadu.
Masu zafi
Samu kari