Latest
Jami’an hukumar DSS sun mamaye majalisar dokokin kasar a yayinda ake yunkurin sake bude zangon majalisar ga yan majalisa masu biyayya ga shugaban kasa Muhammadu Buhari. Dama a yau ake sanya ran cewa za'a bude majalisar.
Za ku ji cewa PDP tace karyar yaki da barna Shugaba Buhari yake yi. PDP na zargin wannan Gwamnati da lashe wasu Tiriliyoyin kudi wajen harkar shigo da man fetur da kuma zaunar da wadanda rikicin Boko Haram ya shafa.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Ahmed Makarfi sannan kuma cikakken dan jam'iyar PDP ya shawarci al'umma da su karbi duk wata kyauta da yan takara zasu basu sannan su zabi mai nagarta da gaskiya, kamar dai shagube yake kan sabbin masu
Ko shakka babu Hadiza Gabon yanzu a iya cewa tana daya daga cikin matan da suka shiga harkar fina-finan Hausa ta masana'antar Kannywood suka kuma yi fice sosai ta yadda ko yanzu kasuwa ta watse, a iya cewa dan koli ya ci riba.
Wata mata, Grace Arowojolu ta samu haihuwa a karo na farko bayan shekaru 30 da yin aure. Matar ta haifi diyar ta mace cikin koshin lafiya. Naij.com ta ci karo da wannan labari ne a shafin sada zumunta na Facebook na Funmi Akeju,
A jerin Kasashen da su kowane fama da talauci a Duniya, Kasashen Afrika ne a kan gaba. Kasar farkon da ke wajen Afrika da za a fara cin karo da ita, ita ce Haiti. Majalisar dinkin Duniya ta fitar da wannan rahoto kwanaki.
Mun samu labari cewa an sake samun wasu da su ka ajiye aikin su da Gwamnatin Jihar Kano. Wasu daga cikin masu ba Gwamna Umar Abdullahi Ganduje shawara sun yi murabus daga matsayin su.Daga ciki akwai Dr. Abdulhadi Zubairu Chula.
Kwanan nan ne kungiyar bankin duniya, a rahoton ta mai taken :"Unrealised Potential :The high cost of Gender Inequality in Earnings, " yace kusan kasashe 141 ne suke asarar dala tiriliyan 160 na arzikin su saboda nuna bambanci...
Ina tabbatar muku cewa ficewar wadannan mutanen daga cikin jam’iyyar APC ba zai yi tasiri ga nasarar jam’iyyar APC ba. Kowa ya sani tasiri da farin jinin siyasar Bukola Saraki ya tsaya ne kawai a iya jihar kwara domin ko jihar kog
Masu zafi
Samu kari