Latest
Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa ba wai don an magance rikicinsa da shugabancin jam’iyyar na jihar Kaduna ba ne yasa shi ci gaba da kasancewa a jam’iyyar ba, sai dai saboda sanya bakin da Shugaba Buhari da Oshiomhole suka yi.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Alkalin kotun A.T. Omoyele ce ta yanke ma Faston mai suna Olukayode hukuncin bayan ta kama shi da laifi, inda tace zai shafe watanni shidda a da shekaru biyu biyu akan duka tuhume tuhume uku da ake yi m
NAIJ.com ta ruwaito Keyamo ya bayyana haka ne a yayin kaddamar da kumgiyar yakin neman zaben Buhari da Osinbajo a garin Ilori, inda yace babu wata gwamnati data kwato kudaden sata kamar gwamnatin shugaba Buhari.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shi yana bayyana wasu badakala da suka zubar da mutuncin shugaban kasa Muhammadu Buhari a idon jama’a, inda yace daga ciki akwai bahallatsar kudaden hukumar kula da rarar man fetir,PTF, da Buhari ya rik
Hukumar tsaro na Afirka ta kudu ta alanta damke wani jirgin ruwan kasar Rasha makare muggan makamai da Wasu kayayyakin kera bama-bamai ya nufi babban filin jirgin ruwan jihar Lagos, arewa maso yammacin Najeriya.
A yau Alhamis ne shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa duk wata harigido da masu sauya sheka da magoya bayansu ba zai dauke hankalinsa daga cigaba da yiwa jama'ar Najeriya ayyukan cigaba da yasa a gaba ba. Shugaban kasa ya ce g
Wani alhaji daga Najeriya da yanzu haka ke yana gudanar da aikin hajjin bana a kasar Saudiyyya ya mayar da fiye da N1.4 da ya tsinta a Makkah. An bayyana sunan alhajin, Musa Mohammed Edotsu, daga jihar Neja kuma ya tsinci kudin ne
Kamar yadda shafin jaridar The Punch ya ruwaito mun samu cewa, 'yan sanda na kasar Afirka ta Kudu, sun datse wani tarogo daga kasar Rasha ɗauke da muggan makamai na kare dangi dake kan hanyar a ta zuwa garin Legas na Najeriya.
Jami'an 'yan sandan Najeriya shiyyar jihar Kano sun sanar da samun nasarar cafke wasu mutane laifin kisan kaitare kuma da wasu biyu watau Rabiu Suleman da kuma Yahaya Abdulkadir da suka kware wajen kera muggan bindigu da sauran m
Masu zafi
Samu kari