Latest

Amfanin Goruba 10 ga lafiyar jikin dan Adam
Amfanin Goruba 10 ga lafiyar jikin dan Adam
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Goruba wata bishiya ce da ta dade a duniya sannan an fi samun ta ne a kasashen Afrika. Bincike da aka gudanar akan goruba ya bayyana mamora da kuma alfanu da dama da take da shi, saboda sunadaran flavonoids, saponins da tananis.