Latest
Kakakin majalisar dokokin jihar Plateau, Joshua Madaki, ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi nasara a zaben shugabancin kasa na 2019. Haka zalika yace babu shakka gwamna Simon Lalong ma zai lashe zabe.
Tun da farko dai rundunar Sojojin kasar nan ta samu kiran gaggawa cewa akwai ‘yan fashi da makami akan hanyar Funtua zuwa Birnin Gwari, inda suka garzaya domin dakilewa tare da kame ‘yan fashin, akan hanyar tasu ne ‘yan fashin suk
A cewar rahoto, sunayen da NYSC ta saki ya nuna cewa hudu daga cikin yan bautar kasar da suka nutse sun fito ne daga yankin kudu maso kudu, sannan hudu daga kudu maso gaban yayinda mutun guda ya fito daga yankin arewa maso yamma.
Buhari a wata sanarwa a jiya ta hannun Malam Garba Shehu yace zarge-zargen cewa yaki sanya hannu a dokar da aka gabatar masa saboda yana adawa da amfani da na’urar tantance katin zabe ba gaskiya bane kuma zargin baida tushe.
Jam’iyyar PDP ta bayyana irin makukun bashin da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jawowa Najeriya. PDP tace babu wani tsarin tattalin arziki na kirki da Shugaban kasa Buhari ya kawo sai dai kurum karbowa Najeriya bashi.
Za ku ji cewa Ambasada James Barka wanda ya taba zama Gwamna na rikon kwarya a Jihar Adamawa ya karyata rade-radin cewa ya fice daga Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ya koma Peoples Democratic Party (PDP).
Akwai kwanaki kasa da 184 da suka rage domin tunkarar babban zaben shekarar 2019. Shin Ka/Kin shirya kuwa domin tunkarar wannan gagarumin zaben a matsayin Ka/Ki na dan kasa? Hanya ta farko da ya kamata ka fara bi domin ka samu...
Sai dai dayake lokacin sallar Isha’I ne yan bindigan suka yi kokarin afkawa kauyen, don haka babu jama’a sosai a waje, musamman maza, sai yan kadan, amma duk da haka sai da wadanda suke waje suka tari yan bindigan har saida suka s
Hamza Al-Mustapha tsohon dogarin marigayi tsohon shugaban Najeriya na mukin soja, Janar Sani Abacha, ya ce a shirye yake ya fito takarar shugabancin kasa a zaben shekarar 2019 muddin jama'ar Najeriya sun bukaci ya fito. Manjo Al-M
Masu zafi
Samu kari