Latest
Wadannan gwamnoni wanda dukkaninsu daga yankin Arewacin Najeriya suka fito sun biya ilahirin ma’aikatansu albashin watan Agusta ne tun kafin karshen wata, don su yi bikin Sallah da zai kama a ranar 23 cikin jin dadi da walwala.
Wani mutumi dan kasar Zimbabwe na hannun hukuma sakamakon silalewa dakin marasa lafiya mata a asibitin Masyingo misalin karfe 3 na safe domin tarawa da matarsa dake kwance a asibitin. Mutumin wanda shahrarren m
Manjo Hamza Al-Mustapha, tsohon dogarin tsohon shugabn kasar Najeriya a mulkin soji, marigay Janar Sani Abacha, ya bayyana cewar ya yafewa dukkan masu hannu cikin ukubar da aka shafe shekara 15 ana gana masa. An kama tare da tsare
Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, a ranar Laraba, 15 ga watan Agusta yace yana mamakin ko tsige Abubakar Bukola Saraki a matsayin shugaban majalisar dattawa zai rage farashin buhun shinkafa zuwa N7,000 a kasuwan in Najeriya.
Mai gidana yana kokarin hallaka ni, saboda tsanin karfin son yin jima'i, domin kuwa yafi girmama tare da son jima'i fiye abincin da zai ci a cikinsa, don a kullum yana iya saduwa da ni sau 6 a rana kafin ya samu gamsuwa
Yanzu haka dai kakakin hukumar ‘yan sanda na jihar Ebere Amaraizu ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya ce "Mun samu bayanai cewa Raphael Izuchukwu wanda shekarunsa na haihuwa sun kai 40, ya kashe dan uwansa Chizoba Ogbonna mai
Kwamishinan kudi, Alhaji Demola Banu, wadda ya bayyana hakan a ranar Laraba, 15 ga watan Agusta a Ilorin yace an kammala shirye-shirye domin ganin ma’aikata sun fara karban albashi daga ranar Alhamis, 16 ga wata.
Wasu mahajjata sun tabbatar da cewar wasu shagunan sayar da kaya a Madinah na kwalla ihun “sai Buhari” domin jawo hankalin ‘yan Najeriya su shiga shagon su yi sayayya. Kalmar “sai Buhari” ko “sai Baba” ta zama gama-gari a tsakanin
A yau, Laraba, ne gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i ya ziyarci babban malamin addinin Islama, Sheikh Adam Algarkawee, da 'yan bindiga suka sace kwanakin baya tare da wasu almajiransa. An saki makamin ne bayan biyan kudin
Masu zafi
Samu kari