Latest
An haifi Janar Ibrahim Badamasi Babangida a ranan 17 ga watan Agusta 1941. Ya kasance Janar na hukumar sojin Najeriya mai murabus. Ya shugabanci Najeriya tsakanin 27 ga watan Agusta 1985 zuwa 26 ga watan Agusta 1993.
Rundunar Yansandan jihar Enugu ta sanar da kama wasu matasa guda uku da take zargi suna da hannu cikin kashe wani tsoho mai shekaru dari da biyar (105) a rayuwa, Cif Eze Nwah-Onuh a karamar hukumar Igboeze ta Arewa na jihar Enugu.
Abubakar Malami, Ministan Shari'a na kasa ya ce har yanzu ba'a wanke shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki daga zargin hannu cikin fashin Offa da akayi a jihar Kwara ba. Malami da Sufeta Janar na 'yan sandan Najeriya, Ibrahim I
Fitacciyar 'yar wasan kwallon tennis dinnan Serena Williams ta bayyana cewa ta samu rashin nasara ne wanda ya fi kowanne girma a tarihin rayuwar ta, tunda ta fara buga wasa, hakan kuma ya farune jim kadan bayan an bata labarin...
Tsohon mukaddashin shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Abubakar Kawu Baraje, yace a shirye yake ya taka rawar gani domin tabbatar da kudirin shugabancin shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki.
Iyalai sune komai na rayuwa kuma Allah ya mallakawa shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki iyali abun sha’awa. Uwargidansa, Toyin ta wallafa kyawawan hotunan iyalansu a shafinta na Instagram don murnar nasarar da suka samu.
Ba kasafai ake samun 'yayan Fulani makiyaya da sha'awar karatun boko mai zurfi ba, to amma da alama Maryam Sa'idu Baso ta fita daban. Mairo, kamar yanda ake kiranta a rigarsu ta Nyama dake garin Akwuke a jihar Enugu ta kuduri...
Da sanadin shafin jaridar The Punch wannan miyagun mutane sun hadar da; Fred Ndubuisi, Anyanwu Chidera, Kamsiriochukwu Onuoha, Anderson Emeruwa, Sampson Nwadike da kuma Nnadi Promise kamar yadda Kwamishinan 'yan sandan ya bayyana.
A ranar Alhamis din da ta gabata ne wata Mutum mai shekaru 34 a duniya, Joseph Mukindi Njeru, ya shaidawa wata Kotu ta Embu dake kasar Kenya cewa ba zai iya aikin sa na yasa da haƙa ramuka ba tare da zuƙar Tabar Wiwi ba.
Masu zafi
Samu kari