Latest
Kamar yadda shafin jaridar The Punch ya bayyana mun samu rahoton cewa, mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya ziyarci wurin da ibtila'in rushewar wani katafaren gini ya auku ada tsakar ranar Juma'ar da ta gabata.
Rahoto ya zo mana cewa an yi dimuwa gami da tashin hankali yayin da wani Matashi mai karancin hankali ya sheke wani Malamin tsubbu murus har lahira a garin Oba Aguleri dake karamar hukumar Anambra ta Gabas a kudancin Najeriya.
Da sanadin shafin jaridar Premium Times mun samu rahoton cewa, jihar Gombe dake Arewacin Najeriya ta shahara wajen cin kasuwar macizai inda take fitar da fiye da guda 400 na nau'ika daban-daban zuwa kasar Ingila a kowane wata.
Nuhu Ribadu yace a wannan tsari da ake tafiya dole a sakewa Almajiranci zane idan ha rana so a cigaba a Kasar inji ya kuma bayyana cewa mafi yawan lokaci Almajirai su na cikin wadanda ke hura wutan rikicin addini a kasar.
Gabannin bikin babban Sallah, dillalan raguna a kasuwar New Artisan dake Enugu sun koka ga karancin masu siya. Mista Musa Yero, mukaddashin shugaban kungiyar dillalan raguna, shiyar Enugu ya alakanta lamarin ga tsadar dabobi.
Yan kwanaki kafin bikin babban Sallah, kakakin majalisar dokokin jihar Oyo, Olagunju Ojo ya bukaci Musulmai a fadin kasar, musamman mahajattan Najeriya dake kasa mai tsariki da suyi addu’an samun nasara ga zaben 2019.
Wani katon banza mai suna Promise Eshiet dake da shekaru akalla 53 a duniya ya shaidawa kotun majistare dake garin Ogba, can garin Legas yadda kyaun diyar sa ya labbace shi har yake kwana da ita. Kamar dai yadda muka samu, diyar d
An gano gawar yara biyu a cikin wata kududufi da ke unguwar Gure ta karamar hukumar Baruten a jihar Kwara kwana daya bayan iyayen yaran sun sanar da cewa yaransu sun bata. Punch ta ruwaito cewa an gano cewa kududufin yana da nisa
Wani mummunan ambaliyar ruwa, wanda hasashe ya nuna ba a taba yin irin shi ba a wannan karnin ya cinye jihar Kerala dake kasar Indiya, inda mutane sama da 164 suka rasa rayukan su, sannan sama da mutane 200,000 suka rasa muhallin
Masu zafi
Samu kari