Latest
Da sanadin shafin jaridar Vanguard mun samu rahoton cewa, al'umma sun koka kan tsadar gami da tashin doron zabuwa na farashin ragunan layya a manyan kasuwanni dake garin Abuja yayin da bikin babbar Sallah ke ci gaba da karatowa.
Fitacciyar 'yar wasan Hausan nan Hauwa S. Garba wacce aka fi sani da 'Mama' tana daya daga cikin wanda tauraruwar su ke haskawa a 'yan wasan Hausa a yanzu. A zantawar da manema labarai suka yi da ita, yarinyar 'yar shekara 19...
A yanzu haka dai 'yan Najeriya suna ta fitar da sunayen 'yan kungiyar kwallon kafar Najeriyan, wanda ake tunanin zasu bi bayan dan wasan, ma'ana suma zasu daina bugawa Najeriya wasa. A cikin jerin 'yan wasan da ake saka ran zasu..
Kotun ta yankewa magidancin mai ‘ya’ya 7, Friday John Uko, hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan gamsuwa da tuhumar da ake yi masa na zargin kisan matarsa Patience. Alkali Ntong ya umar a rataye Mista Uko, dan asalin karamar hukuma
Masu bata tarbiya da rayuwar mutanen Katsina sun fada komar 'yan sanda Hukumar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Katsina sun yi shelar kama wasu kwararrun masu aikata fyade da ta'ammali da miyagun kwayoyi da suka dade suna lalata
Wani faifan bidiyo da yayi ta yawo a kafafen sadarwar zamani da kuma ya dauki hankalin jama'a da dama musamman ma a arewacin Najeriya na dauke ne da yadda wani soja ya nunawa budurwar sa kauna a gaban jama'a a jami'ar Kano. Bidiyo
Labarin da muke samu daga majiyoyin mu yanzu na nuni ne da cewa Allah ya karbi rayuwar tsohon shugaban majalisar dinkin duniya Kofi Annan da safiyar yau yana da shekara 80 a duniya. An ruwaito cewa ya rasu ne a wata asibiti dake a
Mazauna gidaje masu saukin kuda na Sardauna dake a karamar hukumar Batagarawa, jihar Katsina sun kai karar daliban jami'ar musulunci ta Al-qalam ga gwamnatin jihar saboda rashin tarbiyyar su. Mazauna unguwar dai a ta bakin mai mag
Yayin da ake ta shire-shiren yin babbar sallah a sati mai kamawa, wasu gwamnoni da dama a Najeriya na shirin yin sallar su ta karshe ne a saman karagar mulki musamman ma idan akayi la'akari da cewa zaben gama gari zai zo ne a fark
Masu zafi
Samu kari