Latest
Dakarun sojin Najeriya dake fafutukar ganin sun kakkabe dukkan barbashin 'yan ta'addan Boko Haram sun sanar da samun nasarar kashe manyan kwamandojin 'yan ta'addan uku yayin wani artabu da sukayi da su a garin Bama. Babban darakta
Jami'an sojin Najeriya na hadin gwiwa ta Operation Sharan Daji da ke yakar 'yan bindiga a jihar Zamfara sunyi nasarar damke wasu 'yan bindiga mata guda biyu tare da wasu 'yan bindiga 50 a jihar. Wannan sanarwan ta fito ne daga bak
Kwamishinan 'yan sanda na jihar Legas, Imohimi Edgal ya bayar da umurnin tsige DPO 'yan sanda mai kula da caji Ofis din Pen Cinema, Harrison Nwabusi sakamakon zargin rashawa da wata jarida ta wallafa ya aikata a ranar bikin Sallah
A yau, Asabar, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyarar bazata ga rundunar dakarun soji ta "Ofireshon Sharan Daji, Dirar Mikiya" dake aikin da 'yan ta'addar da suka hana jihar Zamfara zama lafiya. Buhari ya kai ziyarar ne
Samari da dama suna fargaban fara soyaya ko auren mace soja saboda irin labarun da aka dade ana yada wa game da su wanda ake alakantawa da horaswa na aikin soja da suka samu. Galibin mutane na ganin sai sojoji maza kawai ke iya au
Watsi gami da ficewa daga jam'iyyar PDP ta wani tsohon gwamnan jihar Delta, Dakta Emmanuel Uduaghan, ta zamto tamkar wata girgiza ga jam'iyyar da kuma jiga-jiganta na jihar, sai dai wannan rahoto ne mai dadawa ga jam'iyyar APC.
Hukumar 'yan sanda sun gano wata karamar yarinya da ta bace a yayin da ta tafi coci tare da iyayenta da mai kula da ita. Bayan an kwashe kwanaki ana cigiyar ta, 'yan sanda sun gano ta a jihar Edo. Iyayen karamar yarinyar nan mai s
Zaman lafiya na daya daga cikin ababen da ake la'akari dasu wajen lissafa nasarorin da cigaba a gwamnatance. Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta yi alkawarin kawo karshen ta'addancin kungiyar Boko Haram amma kuma gashi yanzu ri
A ranar da aka yi babba Sallah ne shugaba Buhari ya yi tafiyar kafa mai tsawon mita 800 zuwa gidansa baya idar da Sallar idi. Lamarin tafiyar kafar da shugaba Buhari ya yi ta jawo cece-kuce da tofa albarkacin baki a tsakanin 'yan
Masu zafi
Samu kari