Latest
A karon farko a tarihin duniya, masana ilimin kimiyyar sararin samaniya na kasar Amurka sun tabbatar da gano ruwa da kuma kankara a saman duniyar wata a wani binciken kwana-kwanan nan da suka kammala. Masanan dai sun bayyana cewa
Tsohon gwamnan jihar Abia, Dr Orji Uzor Kalu ya ce shugaba Muhammadu Buhari yana gudanar da manyan ayyukan gine-ginen tituna a yankin Kudu maso gabashin Najeriya a halin yanzu kamar yadda Daily Trust ta wallafa. A hirar da a kayi
Daya daga cikin fitattun fuskoki a masana'antar shirya fina-finan Hausa da ake yi wa lakani da Kannywood watau Jaruma Jamila Umar da aka fi sani da Jamila Nagudu ta bayyana dalilin da ya sa ta tsunduma a cikin harkar fim. Jarumar
Sanannen abu ne a kusan kowanni kabila ko addini cewa aure muhimmin abu ne, kuma ita cikar kamalar mutum mace ko namiji, hakan ta sanya aure ya fi zama cancanta ga shuwagabanni, don haka zaka ga da zarar wani ya samu mukami sai ya
Alamu da kuma hasashe irin na masana siyasar jihar Zamfara sun bayyana cewa gwamnan jihar Abdul Aziz Yari na da burin tsayawa takarar waklin al’ummar Zamfara ta yamma a majalisar dattawa, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito.
Mun samu rahoton cewa, Aisha Buhari, Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta kaddamar da wata sabuwar cibiyar tallafawa Mata ta Daura Grassroots Women Initiave, garin Daura dake jihar Katsina domin dogaro da kai.
Cikin 'yan kwanakin nan hukumar kula da muhali na jihar Kaduna (KEPA) ta yi gargadin cewa akwai yiwuwar samun ambaliyar ruwa a wasu sassan jihar inda ta gargadi wasu mutane da ke zaune a wasu unguwani su tashi daga gidajensu. Amba
Daya daga cikin yaran shahararren mai kudin nan na Najeriya biloniya Mohammed Indimi ta je shafinta na zumunta ta caccaki tsohon mijinta, Mohammed Babangida. Alamu sun nuna cewa matashiyar matar bata ji dadion yadda aka kwace yara
Wani sabon Kwamishinan yan sanda na hukumar jihar Benue, Okon Etim Ene ya fara aiki a hedkwatar rundunar dake Makurdi, babban birnin jihar. Kakakin rundunar yan sandan jihar, DSP. Moses Joel Yamu yace ya fara aiki a ranar Alhamis.
Masu zafi
Samu kari