Latest
A yau, Asabar, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyarar bazata ga rundunar dakarun soji ta "Ofireshon Sharan Daji, Dirar Mikiya" dake aikin da 'yan ta'addar da suka hana jihar Zamfara zama lafiya. Buhari ya kai ziyarar ne
Samari da dama suna fargaban fara soyaya ko auren mace soja saboda irin labarun da aka dade ana yada wa game da su wanda ake alakantawa da horaswa na aikin soja da suka samu. Galibin mutane na ganin sai sojoji maza kawai ke iya au
Watsi gami da ficewa daga jam'iyyar PDP ta wani tsohon gwamnan jihar Delta, Dakta Emmanuel Uduaghan, ta zamto tamkar wata girgiza ga jam'iyyar da kuma jiga-jiganta na jihar, sai dai wannan rahoto ne mai dadawa ga jam'iyyar APC.
Hukumar 'yan sanda sun gano wata karamar yarinya da ta bace a yayin da ta tafi coci tare da iyayenta da mai kula da ita. Bayan an kwashe kwanaki ana cigiyar ta, 'yan sanda sun gano ta a jihar Edo. Iyayen karamar yarinyar nan mai s
Zaman lafiya na daya daga cikin ababen da ake la'akari dasu wajen lissafa nasarorin da cigaba a gwamnatance. Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta yi alkawarin kawo karshen ta'addancin kungiyar Boko Haram amma kuma gashi yanzu ri
A ranar da aka yi babba Sallah ne shugaba Buhari ya yi tafiyar kafa mai tsawon mita 800 zuwa gidansa baya idar da Sallar idi. Lamarin tafiyar kafar da shugaba Buhari ya yi ta jawo cece-kuce da tofa albarkacin baki a tsakanin 'yan
Bayan dawowar shugaba Buhari daga hutun sa na kwanaki goma a Birnin Landan a ranar Asabar ta karshen makon da ya gabata, ya kuma kamar hanyar garin Daura a ranar Litinin domin gudanar da bikin Sallah kamar yadda ya saba.
Wannan bugun gaba na shugaban kasa Buhari wani martani ne ga shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola Saraki, wanda a kwana-kwanan nan ya bayyana cewa jam'iyyar adawa ta PDP za ta lashe zaben 2019 mai gabatowa.
Angela za ta shafe tun daga ranar Laraba zuwa Juma'a cikin kasashen uku tare da tawagarta ta tattalin arziki kamar yadda kakakin fadar gwamnatin ta, Ulrike Demmer ya bayyana cikin birnin Berlin a ranar Juma'ar da ta gabata.
Masu zafi
Samu kari