Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya karbi baƙuncin wasu 'Kungiyoyi a garin Daura

A ranar Juma'ar da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi baƙuncin wasu 'Kungiyoyi a mahaifar sa ta garin Daura dake Katsinan Dikko.

Shugaban Kasar ya karbi baƙuncin wannan manya baƙi yayin da suka ziyarci gidan sa na garin Daura domin mika gaisuwarsu gami da taya murna ta babbar Sallah.

Bayan dawowar shugaba Buhari daga hutun sa na kwanaki goma a Birnin Landan na 'kasar Birtaniya a ranar Asabar ta karshen makon da ya gabata, ya kuma kamar hanyar garin Daura a ranar Litinin domin gudanar da bikin Sallah kamar yadda saba.

Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya karbi baƙuncin wasu 'Kungiyoyi a garin Daura
Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya karbi baƙuncin wasu 'Kungiyoyi a garin Daura

Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya karbi baƙuncin wasu 'Kungiyoyi a garin Daura
Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya karbi baƙuncin wasu 'Kungiyoyi a garin Daura

Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya karbi baƙuncin wasu 'Kungiyoyi a garin Daura
Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya karbi baƙuncin wasu 'Kungiyoyi a garin Daura

Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya karbi baƙuncin wasu 'Kungiyoyi a garin Daura
Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya karbi baƙuncin wasu 'Kungiyoyi a garin Daura

'Kungiyoyi da suka ziyarci shugaban kasar sun hadar da; tsaffin abokanansa na makaranta, kungiyar 'yan kasuwar jihar Kano, shugabannin kungiyar ALGON ta jihar Katsina da mambobin kungiyar Kirista ta CAN.

KARANTA KUMA: An sanya Dokar taƙaita Zirga-Zirga a jihar Kaduna

Sauran baƙin na shugaban kasar sun hadar da; wakilan Masarautar garin Daura daga kananan hukumomi biyar na Jihar da kuma shugaban cibiyar GOGAN (Good Governance Ambassadors of Nigeria), Cif Felix Idiga.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku leƙa shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://business.facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel