Latest
Rahotanni sun kawo cewa cewa an sake samun ambaliyar ruwa da ta mamaye wasu kauyuka a kan iyakar Najeriya da Nijar, lamarin da ya tilasta wa jama’ar yankin kwana a dajin Allah bayan sun rasa muhallansu a jihar Sokoto.
Hukumar sojin saman Najeriya ta bayyana yadda jami’anta suka ragargaji yan baranda a kauyen Bayan Ruwa da Dajin Rugu a jihar Zamfara, Arewa maso yammacin Najeriya. Hukumar ta bayyana hakan ne a wani jawabi da suka saki yau Talata,
Mataimakiya ta musamman ga Shugaban kasa akan lamuran adalci, Misis Juliet Ibekaku-Nwagwu tace jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ce zata lashe mafi yawancin kuri’u daga yankin Kudu maso gabas a zaben 2019.
Talalabon shugaba zai iya ruguza al'amuran mulki haka shi ma shugaba mai kwarin jiki zai ruguza kowanne al'amarin cigaban kasa. Nagarta da gaskiya babban abin bukata ne a harkar shugabaci mai nagarta da adalci a tafarki irin na
Tsohon gwamnan jihar Plateau, Jonah Jang zai bayyana kudirinsan na son takarar kujerar shugaban kasa a yau Talata, 28 ga watan Agusta a garin Jos. Sanata Jang zai jagoranci mabiyansa zuwa sakatariyar PDP a yau.
Jami’an yan sanda na Ijanikin dake jihar Lagas sun kama wasu ma’aurata dake karyan hauka dauke da sassan jikin dan Adam daban-daban sannan suna zama ne a karkashin gadar Cele tashar NICA, Ojo kan babban titin Mile 2 zuwa Badagary.
Wannan danyen hukunci da amaryar ta dauka ya karade ko ina a kafafen sada zumunta na yanar gizo, inda jama’a ke ta cece kuce akai, tun bayan da wata ‘yar uwar amaryar ta sanya labarin a kafar Facebook da Reddit.
Gwamnatin jihar Kano ta bakin kwamishanan yada labarai, matasa, da al’adun jihar Kano, Muhammad Garba, ya ce har yanzu gwamnatin jihar na biyan bashin N350bn da ta gada daga gwamnatin tsohon gwamnan jihar Rabiu Musa Kwankwaso.
Hukumar 'yan sanda reshen jihar Imo ta gurfanar da tsohon kwamishinan kasuwanci da masana'antu, Best Mbanaso a kotun Majistare a jiya Litinin bisa zarginsa da aikata laifuka 11 masu alaka da zamba, sata da lalata gidajen man fetur
Masu zafi
Samu kari