Latest
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta saki jeri farashin takardan neman takara kujeran mulki a zaben da za'ayi a 2019 karkashin leman ta. Bayan sanar da ranan da za ta gudanar da zaben fidda gwanin kujeran shugaban kasa, jam
Mun ji cewa babban ‘Dan Sanata Goje zai fito takarar Gwamnan Gombe. Ahmad Goje wanda shi ne babban ‘Dan tsohon Gwamna Danjuma Goje ya shirya tsayawa takara ne a Jam’iyyar da ke adawa da Mahaifin sa a Jihar watau PDP.
Martanin wadda ya fito ta hannun kungiyar abaran Buhari (BMO) martani ne ga rahoton da jaridar Financial Times ta wallafa aranar Litinin, 7 ga watan Agusta cewa Shugaban kasar Amurka yayi mumunan kalami akan lafiyar Shugaba Buhari
Duk wata jita-jitar da ake na wai Atiku ya fice daga jam’iyyar PDP, babu gaskiya a cikinsa domin kuwa yana nan cikin jam’iyyar PDP daram-dam. Watanni biyu da suka wuce, Atiku Abubakar ya karade kasar nan domin ganawa gami da tuntu
Alhaji Ahmed Makarfi, tsohon shugaban riko na jam'iyar PDP ta kasa, ya bayyana cewa idan har ana so jam'iyarsu ta yi nasara a zaben 2019 na shugabancin kasar, to lallai sai an maida hankali ga Arewacin kasar...
“Sai dai a lokacin da suka hangi Yansanda, sai suka tarwatse, kowa ya ranta ana kare, amma jami’anmu sun samu nasarar damke mutane 57, zamu kaddamar da bincike akansu, kuma mu gurfanar dasu gaban Kotu da zarar mun kammala.” Inji K
Bayan kammaluwar aikin hajji, Alhazai sun fara komawa kasashensu na haihuwa. Dama dai da zaran an kammala aikin hajji hankalin ko wani Alhaji da Hajiya kan koma gida, domin ganin sun isa ga yan uwansu bayan wasu makonni ana ibadah
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Sojojin sun yi wannan bore ne don nuna rashin amincewarsu da sake tura su wasu garuruwan jihar Borno don yaki da Boko Haram, yayinda su kuma suke ganin lokaci yayi daya kamata su koma gida sakamakon sun
Tsohon Gwamnan Kaduna Makarfi ya bayyana dalilan da su ka sa ya fi su Atiku dacewa da tikitin PDP. Makarfi yace ba da kudi ake aiki ba domin irin su su Shehu Shagari, Ummaru ‘Yaradua, Obasanjo da irin su Buhari ba masu kudi bane.
Masu zafi
Samu kari