Latest
Hukumar bayar da Agajin gaggawa tare da rage radadi ta jihar Kano ta tura jami'anta zuwa kananan hukumomi takwas da suka gamu da iftila’in ambaliyar ruwa a fadin jihar, domin tantance irin adadin barnar da aka samu.
Rundunar yan sanda a jihar Gombe sun samo dala 4,000 (kimanin naira miliyan 1.3) daga hannun wani matashin yaro dan shekara 19 bayan sun kama shi a garin Pindiga dake karamar hukumar Akko dake jihar, kakakin rundunar ta tabbatar.
Da alamun kaakakin majalisar wakilai, Rt. Hon. Yakubu Dogara, ba zai halarci taron kwamitin masu ruwa da tsaki na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), yayinda aka fara ganawar ba tare da shi ba. Kasancewanshi dan majalisar j
Hasashe akan ci gaba da kasancewa kakakin majalisar dattawa Yakubu Dogara a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ya yawaita a ranar Laraba, 29 ga watan Agusta lokacin da daya daga cikin hadiminasa ya shiga takara a PDP.
Hukumar gudanar da zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta yi gargadin cewa zata gurfanar da duk wanda aka kama da laifin yaudarar masu kad'a kuri'a don siyen katin zabensu a zaben gwamanan jihar Osun da za'a gudanar 22 ga watan...
Ko shakka babu an haramtawa tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, amfani da dandalin Eagle Square wajen gudanar da taron bayyana kudirin sa na takarar kujerar shugaban kasa a ranar Larabar da ta gabata.
An samu gagarumin rabuwar kai a jam’iyya mai mulki ta All Progressives Party (APC) kan sabuwar tsarin gudanar da zaben fidda gwani da jam’iyyar ke shirin amfani da shi gabanin zaben 2019. Majiya a jamiyyar sun bayyanawa jaridar Da
Firam minstan kasar Birtaniya, Theresa May, ta bayyana cewa ta ji dadin zuwanta Najeriya kuma tana kyautata zaton karuwan kasuwanci da hannun jari tsakanin Najeriya da kasar Birtaniya. Ta laburta hakan ne ga manema labarai yayinda
Rahoton da muka samu daga Daily Nigerian na cewa tsohon shugaban hukumar 'yan sandan farin kaya (DSS), Lawal Daura ya ce tun da ya fara aiki babu wata korafi ko kuka da akayi kan yadda yake gudanar da aikinsa amma kwatsam sai gash
Masu zafi
Samu kari