Latest
Kamar dai kasashe da dama a nahiyar Afrika, lamarin nan na tabe dake tattare da halayyar luwadi da madigo na cigaba da fuskantar kyama daga al'umma da ma hukumomin gwamnatoci a kowane mataki a tarayyar Najeriya. Sai dai hakan na n
Rahotan da muka samu ya ce wata mace 'yar kasar Bolivia, Julia Flores Colque, mai shekaru 118 ce tafi kowa tsufa a duniya. Katin shedar kasa na Flora ya bayyana cewa an haife ta ne a ranar 26 ga watan Octoba shekarar 1900, hakan n
Babban Limamin masallacin Juma'a na unguwar Tudun Murtala dake a garin Kano, Sheikh Abdullahi Sale Pakistan ya hadu da fushin hukuma bayan da wata babbar kotun jihar ta umurci ya mayar da wasu kudaden da ya ansa na masallacin da y
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata a yanzu, Rabiu Musa ya kaddamar da ra’ayinsa na tsayawa takara a zaben 2019 karkashin inuwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP). Kwankwaso ya bayyana kudirin nasa ne a wajen wani taro.
Wani mutimin Najeriya ya sha alwashin kashe kansa idan har Shugaban kasa Muhammadu Buhari bai yi nasara a zaben 2019. Wakilin NAIJ.com na yankin, Kingsley okezie ya rahoto cewa mutumin ya haifar da karamin kwaikwayo a Abuja.
Rabiu Kwankwaso wanda ya fito takarar Shugaban kasa na zaben 2019 a karkashin Jam’iyyar PDP yace idan ya samu mulkin kasar nan zai habaka harkar ilmi a Najeriya yake cewa idan ya samu mulkin a Jam’iyyar PDP kowa zai zama daya.
Sashen binciken wadanda ake zargi da laifukan ta’addanci CIID, da ke Yaba, ya fara bincike kan wani Shugaban yan sanda a ofishin lardin rundunar na Pen Cinema, Harrison Nwabuisi, wanda aka dakatar da shi bisa zargin cin hanci da..
Yanzu dai bayan wannan kaddamar da takarar tasa ta tabbata cewa Kwankwason zai yi gwajin kwanji da manyan gwasaken cikin PDP a zaben fidda gwani na cikin gida a jam'iyyar PDP kafin daga bisani ya kara da shugaban kasa Muhammadu
Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma mai neman takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Sule Lamido ya cacaki gwamnatin shugaba Buhari inda ya ce ta haifar da talauci da yunwa tare da raban kan al'ummar Najeriya. Dan t
Masu zafi
Samu kari