Latest
Jarumar fina-finan Hausa, Fati Abubakar, da aka fi sani da Fati Shu'uma ta ce tana kishin fina-finan Hausa don haka ba ta sha'awar fara yin fina-finan harshen Inglishi wato Nollywood wadanda ake yi a kudancin Najeriya.
Sabanin yadda aka san mutanen kasar Najeriya da hazaka da kokari a duk inda suka samu kan su a fadin duniyar nan, wasu kuma suna ta kokari ne suga sun bata mana suna a idon duniya ta kowane fanni. Wani labarin takaici da ban haush
Wani matashi mai shekaru 26 a duniya mai suna Jide Ajayi da ake zargin dan damfara ne ya shiga hannun jami'an 'yan sandan Najeriya shiyyar jihar Legas bisa zargin samun sa da laifin guduwa da wata yarinya mai shekaru 14 a duniya.
Mambobin Kungiyar wakilan Kwastam na kasa sun zargi shugaban hukumar yaki da fasakwabri na kasa Kwastam, Kwanel Hamid Ali (murabus) da fifita jami'ai 'yan yankin arewa wajen karin girma da bayar da mukammai a hukumar. A yayin da y
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shugaban tawagar ma’aikatan kiwon lafiya na Najeriya, Ibrahim Kana ne ya tabbatar da mutuwar mahhajatan, inda yace hadarin ya faru ne a ranar Juma’a 31 ga watan Agusta. Mun samu labarin wani mummunan h
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi godiya ga matan Najeriya da suka zabe shi a 2015 sannan ya bukace su da su sake maimaita hakan a 2019. Yayi kiran ne a ranar Alhamis, 30 ga watan Agusta lokacin wani taro na kungiyar mata.
Hukumar tsaro na NSCDC reshen jihar Jigawa bayar da sanarwar damke wani matashi, Nasiru Abba, wanda ya kware wajen damfarar matasa masu neman aiki ta hanyar basu takardun daukan aikin NSCDC amma na bogi. Kakakin hukumar NSCDC resh
Fitaccen marubucin nan kuma wanda ya taba lashe kambun Laureate, Farfesa Wole Soyinka a ranar Alhamis din da ta gabata ya soki Shugaba Buhari a game da ikirarin da yayi na cewa zaman lafiyar kasa yafi bin dokokin ta muhimmaci a wu
A kokarin ganin an gabatar da zaben fidda gwani na gaskiya da amana, shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa ya gana da ‘yan takarar kujerar shugaban kasa a Abuja a daren ranar Laraba, 29 ga watan Agusta.
Masu zafi
Samu kari