Latest
Rahotannin da muka samu yanzu na nuni da cewa wani magidanci dan kasar Kenya, da aka bayyana sunan sa da Dikson Samba, ya kama matarsa da wani kwarto suna fasikanci a kan gadon aurensu, bayan da ya dawo gidan ba tare da ya sanar..
A ranar Juma'a, 7 ga watan Satumba, tsohon gwamnan jihar Kaduna, Sanata Ahmed Makarfi, ya ce a yanzu batattu ne ke jagorantar Nigeria, kwatankwacin wadanda suke tafiya a kwale kwale, ya jirkice suka nutse a ciki.
Kamar yadda kowane dan Adam ya ke da fuska biyu; fushi da dariya, haka shima jarumi Adam A Zango ya ke. Akwai abubuwa da dama da suke sanya shi farin ciki, wasu kuma su sanya shi bakin ciki. Sai dai, dole ne a samu muhimmai daga..
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, hukumar hana yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC ta fara gudanar da bincike kan wani korafi dake da alaka da Abba Kyari, shugaban ma'aikatan shugaban kasa Buhari.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, kuma daya daga masu neman tikitin takarar shugabancin kasa a PDP, Sanata David Mark, ya yi kira ga jam'iyyar su guji aikita abubuwa da zasu janya rabuwan kai a jam'iyyar musamman yanzu da za'a gu
Jaridar Daily Trust a rawaito cewar dakarun soji sun tsare Honarabul Gyendeng ne a shekwatar rundunar OPSH dake Jos da misalign karfe 1:00 na rana bayan ya yi yunkurin ceton wani matashi da rundunar ke tsare das hi tsawon wata biy
"Kamar yadda kuka sani, tare da ni akayi gwagwarmayar tabbatar da cewa yayana ya yi nasarar zama gwamna. Ni dan jam'iyyar PDP ne mai biyaya ga jam'iyyar kuma ina biyya ga yaya na gwamna Ibrahim Hassan Dankwambo. Kamar yadda kowa y
Shirin nasu na zuwa ne bayan da Aliyun ya ci kyautar Jarumai a taronsu na 'yan fim. Adam Zangon, yayi jinjina ga ogan nasa, inda ya kira shi da Sarki, kuma Oga, ya kuma taya shi murnar lashe kyautar. A shafinsa na Instagram, Adamu
Labarin da muke samu daga majiyar mu ta tabbatar mana da cewa wasu jama'a a garin Kaduna sun yi ta yiwa tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugabancin kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ihun 'ba ma yi, sai Buhari'
Masu zafi
Samu kari