Latest
Wata sabuwar rikici ta kuno kai a jam'iyyar APC reshen jihar Bauchi inda daya daga cikin jiga-jigan jam'iyyar, Alhaji Yakubu Ibrahim, ya yi ikirarin cewa magoya bayan gwamna Muhammad Abubakar sun doke shi saboda bai amince da kudi
Da sanadin jaridar Premium Times mun samu rahoton cewa, fadar shugaban kasa cikin fushi da bayyana bacin rai ta mayar da martani kan wani babban banki na kasar Birtaniya, HSBC, da yayi hasashen rashin samun nasarar shugaba Buhari.
Amosani ciwo ne da ke sanya fatar kai bushewa tare da kaikayi. Har yanzu masu binciken kimiyya da likitoci basu gano takamamen abinda ke janyo amosani ba amma akwai wasu abubuwa da ke sanya amosanin ya karu idan ba'a kiyaye ba.
Yayin da jaruman fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood ke cigaba da fuskantar suka daga al'ummar Hausawa musamman ma akan rashin zaman aure, auren wata jarumar mai suna Sadiya Kabala ya sake mutuwa. Sai dai ita lamarin nata ya
Hafsan sojojin saman Najeriya Sadiq Abubakar ya bayyana cewa rundunar sa ta sayi akalla jiragen yaki talatin tun bayan hawan shugaba Muhammadu Buhari a karagar mulki kimanin shekaru uku da suka shude. Hafsan sojin dai ya bayyana h
Wani kamfanin dillancin labarai na yankin gabas ta tsakiya ya bayyana cewar duk da wadanda ake tuhuma din sun musanta aikata laifukan da ake zarginsu da yi, wata majiyar kotu ta tabbatar masu da cewar yanzu haka an kama mutane uku
Jirgin kasan dake jigilar fasinjoji daga garin Abuja zuwa Kaduna a ranar Asabar yayi hadari kan hanyar sa daga garin Abuja zuwa Kaduna jim kadan bayan barin tashar sa dake a unguwar Idu, Kubuwa, birnin tarayya Abuja. Majiyar mu da
Wata kungiya mai zaman kanta da ke bibiyar ayyukan ma'aikatan gwamnati a Najeriya, Tracka, ta gano karyar da dan majalisa tarayya daga jihar Kebbi, Mr Muhammad Umar Jega, ya yi na cewa ya gina Cibiyar Koyar da matasa ayyuka kan ku
Tsohuwar minstar kudi, Kemi Adeosun, ta fice daga Najeriya kwana daya kacal bayan ta mika takardar barin mukaminta biyo bayan samunta da laifin karyar takardar bautar kasa,. Adeosun ta kasance minister kudin Najeriya tun watan Nuw
Masu zafi
Samu kari