Latest
Ya kuma kallubalanci shugabanin jam'iyyar su yiwa dukkan 'yan takarar adalci wajen gudanar da zaben fitar da gwani domin yin adalci wajen zaben shine zai karfafa jam'iyyar har ta samu nasara a babban zaben da za'yi a watan Fabrair
Gwamnan Jihar Legas, Akinwunmi Ambode a ranar Laraba ya yi karin haske game da rikicin da ake rade-raden ya shiga tsakanin sa da tsohon gwamnan jihar kuma jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC), mai mulki watau Cif Bola
Kakakin majalisar wakilan Najeriya, Yakubu Dogara ya siya takardan bayyana niyyar takaran kujeran majalisar wakilai karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP, jaridar Premium Times ta samu daga majiya mai karfi.
Shugaban jam’iyyar na kasa, Uche Secondus, ya sanar da haka a yau, Laraba, yayin ganawa da wakilan gamayyar kungiyar Turai (EU) karkashin jagorancin Bridget Markussen a ofishinsa dake Abuja. Secondus ya shaidawa wakilan na EU cewa
Cinikin bayi abu ne da ya kasance ruwa dare a arewacin Najeriya a karni na 19 a lokacin turawan mulkin mallaka. So da yawa akan kai hari kauyuka daban-daban inda ake kama mutane a gonaki da gidajensu daga baya a sayar da su a mats
Akimoto ya taho tare da jakadan kasar Japan a Najeriya ne, Yutaka Kikuta, yace: "A matsayin ministan dake kula da ababen more rayuwa a Japan, nayi farincikin gane cewa akwai sa ran kasar Japan zata hada kai da kasar nan don gida..
Rashin jituwar dake tsakanin Tinubu da Ambode ta kara fitowa fili ne bayan wasu jiga-jigan ‘yan APC a jihar Legas da suka hada da mataimakin jam’iyyar APC na Legas, Cardinal James Odumbaku, da tsohon kwamishinan noma, Kaoli Olusan
"A yanzu haka babu wayoyi masu 5G kuma duk hanyoyin samun shi basu da yawa, ga kuma tsada. Abinda mukeyi yanzu shine koyo daga sabuwar kimiyyar amm ina tunanin 3G aka fi bukata a kasuwar mu." Fadin shugaban kamfanin MTN
A yau, Laraba, ne gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha, ya ziyarci Kano domin taya tsohon gwamnan jihar, Ibrahim Shekarau, murnar canjin shekar da ya yi daga PDP zuwa APC a satin da ya gabata. Rochas da Shekarau sun gana ne a fadar
Masu zafi
Samu kari