Latest
Kungiyar kiristoci ta kasa CAN, ta zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari da nuna bambancin addini. Kungiyar tace jiga jigan mukamai da ya bada kwanan nan babu Kirista ko Dan kudu mutum daya a ciki, don haka yana so ya...
Fasto Amos Olugbenga na cocin Christ Kingdom, Ilorin yayi kira ga gwamnati a dukkan matakai da su sanya dokar da zai yi duba ga shigar banga a kasar. Olugbenga yayi kiran ne a wata hira da kamfanin dillancin labaran Najeriya.
A bayan da ya kayar da Goodluck Jonathan, a 2015, shugaba Muhammadu Buhari ya fuskanci masu tada qayar baya a yankin Neja Delta mai arzikin ma fetur, inda suka sha alwashin baza su bari kasar nan ta mori mai ba daga yankin...
Bisa rahotannin da NAIJ.com ta tattara, daga wani sabon littafi da aka wallafa, ta gano cewa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya shugabanci kamfanin samar da mai na kasa NNPC a matsayin shugaban kamfanin "Tilo" har na tsawon
"Mulhidanci ba addini bane, rashin addini ne kwata kwata. Idan ina tataunawa da masu addini, nakan fahimce su tare da mutunta musu abin bauta saboda nima na taba zama irin su, toh nasan yanda zasu ji Idan na aibata musu shi..."
Tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma dan takarar kujeran shugaban kasa a zabe mai zuwa, Alhaji Attahiru Bafarawa ya bukaci wakilan jam’iyyar sa ta PDP da su zabe shi a zaben fitar da gwani da za a yi ranar 5 da 6 ga watan Oktoba.
Wani fitaccen Malamin addini ya fito takara a Kaduna. Malamin zai yi takarar Majalisar dokokin Jihar Kaduna domin wakiltar Mazabar Basawa a 2019. Jamilu Albani zai nemi wakiltar Samaru, Bomo, Layin-zomo a Majalisa.
Tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom, Sanata Godswill Akpabio a ranar Litinin, 17 ga watan Satumba yayi zargin cewa gwamnatin Peoples Democratic Party( PDP) bata taba kera kowani hanya ba a jihar Akwa Ibom cikin sekaru 16 da tayi mulki.
Idan majalisar ta amince da nadin sa, Gawuna zai maye gurbin tsohon mataimakin gwamna Hafiz Abubakar da ya yi murabus a ranar 9 ga watan Augustan shekarar 2018. A wasikar da gwamna Abdullahi Ganduje ya aike wa Kakakin majalisar ji
Masu zafi
Samu kari