Latest
Laura Beaufils, mataimakiyar jakadan kasar Ingila a Najeriya, ce ta bayyana hakan yau a Legas yayin amsa tambayoyi daga manema labarai. Laura ta jaddada niyyar kasar Ingila ta kasha Yuro miliyan #47.4m domin karfafa dimokradiyya a
Wata kungiya zai kai, Legal Awareness for Nigerian Women na ta shirya taron domin neman taimakon 'yan jarida wajen sanya idanu kan ayyukan da SUBEB keyi a fanin ilimi a jihar. Joseph ya ce an cimma matsaya kan adadin kudin bayan a
Rahotanni sun nuna cewa Kamfanin Coca-Cola na kan tattaunawa da kamfanin ‘Wiwi’ na Aurora Cannabis, domin fara sanya ruwan ganyen Wiwi cikin abin sha. Game da cewa BNN Bloomberg, kamfanin Coca-Cola wacce ita ce kamfanin kayan sha.
Kusan a iya cewa dukkan masu sha'awar harkokin fina-finan Hausa musamman ma mata sun san fitaccen mawakin nan watau Ado Gwanja. Shi dai Ado Gwanja a baya an fi ganin sa ne a cikin fina-finai a matsayin dan daudu amma kwatsam sai t
Shugaban majalisar dattawa, Dr Bukola Saraki a ranar Litinin, 17 ga watan Satumba ya bukaci ýan Najeriya da kada su nuna kabilanci wajen zabar shugabanni kawai abunda zasu duba shine hangen nesan shugaba wajen kawo chanji.
Lamido na wannan kalami ne yau, Litinin, a Abuja, ga manema labarai bayan kamala ganawa da wakilan kungiyoyin kudu da tsakiyar Najeriya. Kazalika, tsohon gwamnan ya bukaci ‘yan majalisar tarayya da su tsige Buhari saboda laifukan
Zabin Gawuna a matsayin sabon mataimakin gwamnan na Kano, ya bawa wasu jama’a da dama mamaki saboda an yi tsammanin Ganduje zai fitar da mataimaki ne daga cikin manyan ‘yan siyasar da suka canja sheka tare da Shekarau daga PDP
Secta Kwamanda na babban birnin tarayya Abuja, Mr Wobin Gora, ne ya tabbatarwa Tribune Online afkuwar lamarin a Abuja. Gora ya ce bai gama samun cikaken bayanin hatsarin ba amma ya tabbatar da cewa gwamnan baya cikin tawagar da lo
Hakan na faruwa ne bayan wasu daga cikin masu so su tsaya takarar gwamna a zaben 2019 karkashin jam'iyyar sun yi zargin cewa shugabannin jam'iyyar na so su baiwa gwamnan jihar tikitin sake takara ba tare da zaben fitar da gwani ba
Masu zafi
Samu kari