Latest

Za a hukunta masu yi wa mata saki uku a lokaci guda
Za a hukunta masu yi wa mata saki uku a lokaci guda
Labarai
daga  Aisha Musa

Majalisar zartarwa ta kasar Indiya ta yi na’am da tsatsaurar dokar nan da ta haramta yi wa mata saki uku a lokaci daya. Ministan doka na kasar Ravi Shankar Prasad ya bayyana cewa daga yanzu za a dunga zartar da hukunci ga mazaje.