Latest

Gwamnati na shirin yin karin kudin makaranta - ASUU
Gwamnati na shirin yin karin kudin makaranta - ASUU
Siyasa
daga  Aminu Ibrahim

Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU ta janyo hankalin al'umma kan wata yunkurin da gwamnatin tarayya keyi na kara kudin makarantun daliban jami'a zuwa N350,000 duk shekara. Wannan sanarwar ta fito ne daga bakin Zonal Chairman

Tsawa ta hallaka shanaye 23 a Ekiti
Tsawa ta hallaka shanaye 23 a Ekiti
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Akalla shanaye 23 ne suka halaka sanadiyar wata tsawa a jihar Ekiti. Tsawar ta biyo bayan rowan sama da aka zuba kamar dabakin kwarya a yankunan jihar yan kwanaki biyu da suka gabata. Lamarin ya afku ne a yankin Okeowa Eluju.