Latest
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kira Malam Mohammed Liman, mahaifin jami’ar kiwon lafiya dake aiki da kungiyar bada agaji ta Duniya wanda mayakan Boko Haram suka kasheta, Hauwa Liman a ranar Talata 16 ga watan Oktoba.
Hukumar yan sandan Ejigbo ne suka kama Dominic Samson mai shekaru 31 a duniya a ranar litinin bayan da mahaifin daya daga cikin yammatan mai shekaru 15 ya kawo kara. Mai magana da yawun hukumar yan sandan, CSP Chike Oti, yace...
Rundunar yan sandan jihar Jigawa a ranar Talata, 15 ga watan Oktoba sun ce sun kama wasu manyan yan fashi hudu a karamar hukumar Gwaram dake jihar. Kwamishinan ýan sandan jihar, Mista Bala Senchi, ya sanar da hakan a wani taro.
Wata kungiyar kabilar Ibo ta Pan-Igbo Think Tank Group da ta fi shahara da sunan Izu Umunna Cultural Association of Nigeria, tun a yanzu ta fayyace wanda za ta kadawa kuri'u cikin 'yan takarar kujerar shugaban kasa a zaben 2019.
NAIJ.com ta ruwaito jakadun sun hada da Yutaka Kikuta daga kasar Japan, Alexey Shebarsin daga kasar Rasha, Richardo Guerra DE Araujo daga kasar Brazil, sai kuma Fahad Obaid Mohammed Obaid Altaffag daga kasar UAE Dubai.
Malam LIman mahaifin ma’aikaciyar jinyar nan da mayakan kungiyar ta’addanci ta Boko Haram ta kasha, Hauwa Liman ya bayyana alhininsa da ta iyalansa, dangi da ma yan uwa da abokan arziki, inda yace sun kadu matuka da wannan lamari.
A yau Talata ne, wata budurwa mai shekaru 20 a duniya, Amina Hassan ta yi karar mahaifinta Hassan Adamu a kotun Shari'a da ke Magajin Gari a Kaduna saboda ya ki amincewa ta auri masoyinta. Budurwar wadda ke zaune da kakarta a Bash
Yar takarar, wacce ta bayyana cewa Gwamnan jihar Bauchi Mohammed Abubakar, bayan kammala zaben fitar da gwanin, ya yi alkawarin ganawa da 'yan takarar da lamarin ya sha, ta ce har zuwa wannan lokaci, bai ko waiwayi inda suke ba
Za ku ji cewa Salihu Takai da Abba Yusuf za su kara a zaben 2019 ba tare da an san wanene ‘Dan takara ba. A baya dai an yi zabe wanda Abba Yusuf yayi nasara, sai dai ‘Yan takarar Gwamna a Jihar Kano sun yi watsi da zaben.
Masu zafi
Samu kari