Akwai yuwuwar Takai, Ambasada Aminu Wali da sauran masu neman kujerun siyasa a PDP su canza sheka

Akwai yuwuwar Takai, Ambasada Aminu Wali da sauran masu neman kujerun siyasa a PDP su canza sheka

- Akwai yuwuwar Takai, Ambasada Aminu Wali da sauran masu neman kujerun siyasa a PDP su canza sheka

- Sun yanke shawarar ne bayan shelkwatar jam'iyyar ta kaiwa INEC sunan yan takara da yan takarar Kwankwaso

- A yau ne suka kira taro don yanke shawarar barin jam'iyyar

Akwai yuwuwar Takai, Ambasada Aminu Wali da sauran masu neman kujerun siyasa a PDP su canza sheka
Akwai yuwuwar Takai, Ambasada Aminu Wali da sauran masu neman kujerun siyasa a PDP su canza sheka
Asali: UGC

Dan takarar gwamnan kano karkashin jam'iyyar PDP Salihu Takai, Ambasada Aminu Wali da sauran yan takarar jam'iyyar PDP a zabe mai gabatowa na 2019 sun yanke shawarar canza sheka zuwa jam'iyyar APC, kamar yanda majiyar mu ta fada mana.

Shawarar barin jam'iyyar PDP ta biyo baya ne, bayan da shelkwatar jam'iyyar PDP karkashin jagorancin Chief Uche Secondus, sun kaiwa INEC sunayen yan takarar su dauke da sunan Abba Kabir Yusuf, Dan takarar Kwankwaso a ranar talata.

DUBA WANNAN: Majalisar wakilai ta bukaci fadar shugaban kasa da ta sake sasantawa da yan Boko Haram domin a saki sauran mutanen dake tsare

Majiyar mu ta sanar damu cewa a daren talata ne Yan takarar suka kira taro a gidan Ambasada Aminu Wali. Akwai yuwuwar tataunawar barin jam'iyyar ne makasudin taron.

Sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa damu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng