Daya daga cikin qananan matatun mai da gwamnati ya baiwa lasisi sun fara aiki
- Za'a kaddamar ta wata sabuwar matatar man fetur.
- sabuwar matatar zata dinga samar da daron danyan 10,000 a rana
- matatar ta kasance mallakin Niger delta

Asali: Facebook
A ranar Laraba ne gwamnatin tarraya ta bayyanar da kudirinta na samar da matatar man fetur ta farko a yankin kasar nan wanda zai fara aiki a satin farko na watan Nuwamba.
Sabuwar matatar dai ta kasance mallakin Niger Delta Inda ake saka ran cewa matatar zata dunga samar da baron danyan mai 10,000 a rana.
DUBA WANNAN: Majalisar wakilai ta bukaci fadar shugaban kasa da ta sake sasantawa da yan Boko Haram domin a saki sauran mutanen dake tsare
Mr Odobor Iyamu mataimakin shugaban kasa na musamman a bangaren Niger Delta ne ya bayyana hakan a Uyo dake jahar Akwa Ibom a lokacin da yake kaddamar da sabbin kudirorin Niger Delta.
Iyamu yace an fadada matatar daga mai samar da daro 1000bpd zuwa daro 10,000bpd .
Yace wannan yana daya daga cikin kudirori 16 na gwamnatin tarayya.
Sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa damu.
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng
Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng