Latest
Mun ji cewa labari daga Samuel Awoyinfa na Jaridar Punch wanda yake Abeokuta cewa Gwamnatin Jihar Ogun tayi maza ta musanya rade-radin da aka tayi na cewa tsohon Shugaban kasar nan Ernest Shonekan ya rasu jiya.
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar an fara aikin gina iyakar ne da ke Seme-Krake a Badagry ta jihar Legas a shekarar 2011. Kungiyar kasashen Turai (EU) ce ta dauki nauyin gina ofishin iyakar da ya lashe a ka
Wani Bahaushe da ke zaune a birnin tarayya, Abuja, ya angonce da amaryar sa 'yar asalin kasar Turkiyya. Bikin ya matukar kayatar da burge jama'a musamman abokan ango da su ka halarci bikin. Yayin bikin, an bukaci angon ya buga gan
Kamar yadda shafin jaridar The Nation ya ruwaito mun samu rahoton cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aika da sakonninsa na taya murna gami da jinjina ga Sarki Zuru Alhaji Muhammadu Sani Sami yayin cikarsa shekaru 75 a duniya.
Kimanin shekaru 16 da suka gabata, an samu aukuwar wata irin sata mai ban takaici da ban mamaki a kasar Fakistan inda wasu suka sace takalman da ake kyautata zaton su ne fiyayyen halitta, Annabi Muhammadu SAW yayi anfani da su a l
Wani jigo a jam'iyyar All Progress Party (APC) a Jihar Jigawa, Ishaq Hadejia ya yi kia da Ministan Albarkatun Ruwa, Suleiman Adamu ya yi murabus daga mukaminsa nan take. Hadejia ya yi wannan maganar ne a yayin da ya ke zantawa da
Gwamnatin tarayyar Najeriya a karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta mayar da martani kan wani faifan bidiyo da yanzu haka yake yawo a a kafofin sadarwar zumunta na zamani dauke da muryar hatsabibin nan Nnamdi Kanu
Ojogbane ya yi ikirarin cewar Abdulsalam ya ki amsa gayyatar kotun hakan ya sa ya roki kotun da daga cigaba da sauraron karar domin ya samu ikon gabatar da sauran wadanda ake tuhumar. A cewarsa, Abdulsalam da wani Michael Edosa su
Sanata Shehu Sani mai wakiltan Kaduna ta tsakiya a ranar Talata, 23 ga watan Oktoba ya koma jam’iyyar People’s Redemption Party (PRP), kwanaki uku bayan ya sauya sheka daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC).
Masu zafi
Samu kari