Kwankwasiyya Amana: Ku kalli hotunan yadda Kanawa suka tarbi Sanata Rabi'u Kwankwaso

Kwankwasiyya Amana: Ku kalli hotunan yadda Kanawa suka tarbi Sanata Rabi'u Kwankwaso

Sanata Dakta Rabi'u Musa Kwankwaso - dake zaman tsohon gwamnan jihar Kano kuma mai wakiltar mazabar Kano ta tsakiya ya sami babbar tarba daga wajen magoya bayan sa a unguwar Ja'en dake Kano a kan hanyar sa ta zuwa mahaifar sa dake karamar hukumar Madobi.

Mun samu dai cewa Sanatan ya shiga garin Kano din ne a ranar Juma'a kuma ana sa ran zai zauna a garin har sai an yi zaben gama gari nan da watannin uku masu zuwa a 2019.

Legit.ng Hausa ta tuna cewa a lokutan baya Sanatan yayi yunkurin shiga garin na Kano amma sai jami'an tsaro suka hana shi saboda dalilan tsaro sakamakon zaman doya da manja da ya fara da tsohon aminin sa kuma gwamnan Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje.

Ga dai hotunan tarbar da magoya bayan suka yi masa:

Kwankwasiyya Amana: Ku kalli hotunan yadda Kanawa suka tarbi Sanata Rabi'u Kwankwaso

Kwankwasiyya Amana: Ku kalli hotunan yadda Kanawa suka tarbi Sanata Rabi'u Kwankwaso
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel