Latest

Yanzu-yanzu: An saki yan biyun Zamfara
Breaking
Yanzu-yanzu: An saki yan biyun Zamfara
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Labaran da shigo mana yanzunnan na nuna cewa an saki yan mata tagwayen da akayi garkuwa da su a jihar Zamfara da yammacin yau Asabar, 17 ga watan Nuwamba, 2018. Akalla makonni biyu kenan da masu garkuwa da mutane.