Latest
Tsohon shugaban kasa, Yakubu Gowon, a ranar Lahadi, 25 ga watan Nwamba ya udanar da wani taron addu’a domin Najeriya. Gowon ya bayyana cewa za’a iya magance matsalolin Najeriya ta hanyar dagewa da addu’a maimaikon tayar da rikici.
Jam'iyyar APC na da gwamnoni 4 daga cikin 6 da yankin ke da su. Sai dai babban kalubale da APC kan iya fuskanta shine batun cewar Atiku ya fito ne daga yankin na arewa maso gabas. Shugabannin APC a yankin sun ce alhakin kayar da
Jaruma Fati Mohammed da Jarumi Aminu Shareef Momo sun Jagoranci tawagar Yan masana'antar shirya fina finan Hausa Kannywood zuwa wajen dan takarar Shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar don nuna cikakken goyon baya. A lokacin ziyarar
A bisa dukannanin alamu dai masana harkokin ilimin kimiyyar rayuwa ta dan adam na daf da kakkabe cutar 'tsufa' daga ban kasa sakamkon wani binciken da suka gudanar suka kuma samu zarafin gano wani ilimin da da ba'a sani ba a duniy
A kalla 'yan kasuwar dabbobi 15 ne daga kauyen Maiyama, a jihar Kebbi, suka gamu da ajalinsu a yau, Lahadi, a wani hatsarin mota da ya ritsa da su a hanyar su ta zuwa kai shanu Legas. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya
Kasancewar Saraki shugaban jam'iyar kuma yafi ra'ayin Abdulrafi'u yaci gaba da zama akan kujerar sa ya nemi gwamnoni da dama dasu sarayar masa da takarar su. Gwamnan ta bakin babban mataimakin sa akan harkar labarai yace janyewar
A wannan cigaban, tabbatar da kasafin kudin Najeriya na 2018 zai iya samun tangarda in har faduwar ta cigaba, inji tsohon shugaban kungiyar tattalin arzikin wuta na Najeriya, Farfesa Adeola Adenikinju, wanda ya sanar da majiyar mu
Najeriya dai na turbar Sakulanci ne, amma tafi kowacce yawan masu cewa su masu addini ne a duniya, gaba da Saudiyya da ma Italiya. A gefe daya kuma, tafi kowa yawan talakawa a duniya, inda coci da masallatai suka fi masana'antu ya
Wata babbar kotun jihar Zamfara dake zamanta a garin Gusau ta yankewa Lawali Attahiru Dogonkade, mamba a majalisar dokokin jihar Zamfara, daurin shekaru 4 a gidan yari bayan samun sa da laifin damfarar N31m. Alkalin kotun, Jastis
Masu zafi
Samu kari