Bayan gunkin Yesu mafi girma a Afirka a Imo, a Abuja, an kumma bude coci mafi girma a duniya

Bayan gunkin Yesu mafi girma a Afirka a Imo, a Abuja, an kumma bude coci mafi girma a duniya

- An sadaukar da dakin taron babbar majami'ar duniya

- Jiga jigan yan siyasa har da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya samu halartar

- Dakin taron zai iya daukar mutum dubu dari

Bayan gunkin Yesu mafi girma a Afirka a Imo, a Abuja, an kumma bude coci mafi girma a duniya

Bayan gunkin Yesu mafi girma a Afirka a Imo, a Abuja, an kumma bude coci mafi girma a duniya
Source: Depositphotos

Dakin taron babbar majami'ar wacce tafi kowacce girma a duniya kuma mallakin Dunamis International Gospel center an sadaukar da ita a ranar asabar, 24 ga watan Nuwamba, a Abuja.

Bayan gunkin Yesu mafi girma a Afirka a Imo, a Abuja, an kumma bude coci mafi girma a duniya

Bayan gunkin Yesu mafi girma a Afirka a Imo, a Abuja, an kumma bude coci mafi girma a duniya
Source: Depositphotos

Majiyar mu ta sanar damu cewa jiga jigan yan siyasa sun samu halartar taron. Sun hada da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara, Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, Sanata Dino Melaye, Gwamnan jihar Akwa Ibom Emmanuel Udom, gwamnan jihar Benue Samuel Ortom, Bishop David Oyedepo, Pastor E. A Adeboye da sauransu.

Bayan gunkin Yesu mafi girma a Afirka a Imo, a Abuja, an kumma bude coci mafi girma a duniya

Bayan gunkin Yesu mafi girma a Afirka a Imo, a Abuja, an kumma bude coci mafi girma a duniya
Source: Depositphotos

Babban dakin taron mai mazaunin mutum dubu dari, ya sha gaban Winners Chapel mai daukar mutum dubu hamsin.

An gina majami'ar ne a kasa da shekaru hudu. Kuma duk duniya anyi ittifaqin babu mai girman ta.

DUBA WANNAN: Yawan yara da basu zuwa makaranta a Najeriya

Najeriya dai na turbar Sakulanci ne, amma tafi kowacce yawan masu cewa su masu addini ne a duniya, gaba da Saudiyya da ma Italiya.

A gefe daya kuma, tafi kowa yawan talakawa a duniya, inda coci da masallatai suka fi masana'antu yawa, da ma makarantu.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel