Latest
Wata gamayyar kungiyar daliban Najeriya, "Alliance Of Nigerian Students Against Neo Liberal Attacks (ANSA)," ta ce barazanar gwamnatin tarayya na kin biyan malaman jami'o'i albashi muddin ba su janye yajin aiki ba, rashin tausayi
Gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari tayi gagarumar kokari a bangaren noma. Jaridar Vanguard ta kawo irin nasarorin da aka samu a Najeriya a cikin shekaru 3 da su ka wuce na Gwamnatin nan ta APC mai mulkin kasa.
‘Dan takarar APGA Gbor yace zai shawo kan matsalolin Najeriya. Manjo Janar John Gbor ya bayyana cewa Shugaban kasa Buhari ya gaza kawo karshen matsalar Boko Haram don haka kurum jama’a su tsige sa a zaben 2019.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi alkawarin cewa idan mutanen Najeriya su ka sake zaben sa a wani karon, za su ga gagarumin canji a kasar. Shugaban kasar dai ya kuma tabbatar da cewa har yanzu akwai sauran aiki a gaban sa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya taya kungiyar kwallon kafa na mata na Najeriya Super Falcons nasarar lashe kofin gasar kwallon kafa na mata na nahiyar Afrika (AWCON) na shekarar 2018. Super Falcons din na Najeriya sunyi nasara ne a ka
Kungiyar kwallon kafar Najeriya ta mata (Super Falcons) ta yi nasarar lashe gasar cin kofin kwallon kafa na nahiyar Afrika. Kungiyar ta samu wannan nasara ne a yau, Asabar, bayan fafatawa a wasan karshe da kasar Afrika ta kudu.
Wasu 'yan fashi masu karfin hali sun tafi sata a wani gida mai dakuna uku da Grace Estate na unguwar Iyesi da ke karamar hukumar Odo/Ota na jihar Ogun. 'Yan fashin sunyi tsamanin za su tarar da masu gidan a ciki amma abin takaici
Ya ci gaba da cewa, su a jiharsu ba'a a yi musu dauki dora ba, ba kuma zasu bari a shigo musu jiha ba. Har ma da ashar, inda yake cewa in uwatar da uba nai sun haife shi to ya aiko su ya gani. Gwamna Yari dai yana son ya dora wani
Jihar Kaduna dai ana kiranta da bariki, inda matasa maza da mata, daga kowanne sashe na yankin arewacin kasar nan kanzo don hutawa, sheqe aya ko neman'yanci. Sai dai wannan na zuwa da rashin ilimi, da fahimtar kiwon lafiya.
Masu zafi
Samu kari