Latest
Gwamnan jihar Sokoto, kuma shugaban kamfen Atiku a arewa maso yamma, Aminu Waziri Tambuwal, yace mutanen arewa za su zabi jam'iyyar PDP duk da maganganun ake radawa. Yayinda yake gabatar da sakon maraba a taron yakin neman zaben
Kungiyar kwadagon ta ce muddin ba a biyan ma'aikata albashin da ya dace a biya su, zai yi wahala a samu zaman lafiya a jihar. Khaleel ya kuma zargi gwamna Simon Lalong na jihar Plateau da rashin biyan ma'aikatan jihar sa albashi m
Gwamnatin jihar Kaduna, karkashin jagorancin Malam Nasir El-Rufa'i, ta sayo na'urar bayar da wutar lantarki, ma su girman 500KVA da 300KVA, guda 50 domin rabawa ga garuruwa da unguwanni 50 da ke fadin jihar. Ma'aikatar raya karka
Mun samu rahoton cewa a kalla yara 19 ne suka mutu a rafin Niger yayin da jirgin ruwan da ke dauke da su ya kife a ranar Asabar a Lafiagi da ke karamar hukumaer Edu na jihar Kwara. Daily Trust ta ruwaito cewa suna hanyarsu na zuwa
Rahotanni da ke Zuwa sun kawo cewa mai martaba sarkin Deba ya dakatar da wasu Hakimai biyu da ke karkashin masarautar sa sakamakon gudanar da taron yi wa shugaban Kasa Muhammadu Buhari addu’o’i a garuruwan su da suka yi.
Mun kawo muku rahoton cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya tafi birnin Katowice, kasar Poland, ranan Asabar domin halartan taron gangamin duniya kan canjin yanayi karo na 24 na majalisar dinkin duniya wato UNFCCC..
A wata sanarwa da EFCC ta fitar jiya, Lahadi, ta ce ta gano gidaje guda biyu mallakar Jang da ke fuloti mai lamba 8 da 9 a unguwar Rimi GRA da ke cikin garin Kaduna. Tony Orilade, mukaddashin kakakin hukumar EFCC ta ce binciken
Haka zalika wani shaidan gani da ido, Mallam Yusuf Muhammad ya bayyana cewa “Allah ya kiyaye da an samu gawarwaki da yawa, sai dai dayake jama’a sun hangi motar tun daga nesa suka tsetstsere shine abin yazo da sauki a haka.”
Majalisar dokokin Najeriya ta aika sammaci ga jakada kasar Amurka a Najeriya, Mista Stuart Symington kan zargin hana yan Najeriya da yawa biza. Gayyatar ya biyo ban wani korafi da lauya mai kare hakkin jama’a, ya aike ga majalisar
Masu zafi
Samu kari