Latest
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce ba bu shakka gwamnatin sa daga shekarar badi za ta kara matsanancin tsanani wajen daura damarar tare da zage dantsen ta kan yakar annobar cin hanci da rashawa da ta yiwa Najeriya katutu.
A jiya Juma'a, tsohon shugaban kasar Najeriya, Alhaji Shehu Shagari, ya riga mu gidan gaskiya a babban asibitin kasa da ke garin Abuja bayan ya sha fama da wata 'yar gajeruwar rashin lafiya da zamto sanadiyar ajalin sa.
Rundunar 'yan sanda ta ce akwai wasu tambayoyi da take son Sanata Dino Melaye ya amsa a gabanta kan zargin da take masa na yunkurin kisan kai. Rundunar 'yan Sanda ta yi zargin cewa Melaye da tawagar 'yan ta'addansa sun harbi wa
Mai taimakawa dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar PDP a fanin kafafen yada labarai, Atiku Abubakar, ya mayar da martani ga Barrister Festus Keyamo mai magana da yawun kungiyar yakin neman zaben Buhari a kan cewa da ya yi ya
Hukumar soji ta fitar da jerin sunayen wadanda suka nemi aiki da rundunar soji a matsayin manyan ofisoshi (SSC) da (DSSC) na shekarar 2019. Za a fara tantance wadanda sunayensu suka fito daga ranar 4 ga watan Janairu zuwa rana 18
An san dai wannan na nufin an sako kudi da masu yi wa jam'iyyar aiki zasu samu su nemo kuri'u, sai dai ba kowa aka baiwa ba, duk da su matasan sune kashin bayan wannan tafiya. Comrade Terver Aginde yace suna biye, suga yaya lamari
Wata mace mai matsakaicin shekaru a kasar Indiya datse azzakarin wani mutum da ya rika fitinar ta babu dalili inda aka garzaya da shi asibiti domin ceto rayuwarsa kamar yadda 'yan sanda suka ce a ranar Alhamis. Matan da ake zargi
A Najeriya dai, hadarin mta ba wani sabon abu bane ko sabon labari, sai dai kuma idan ya tashi faruwa bai iye daukar mutane da yawa haka ba. A wannan karon, hadari ba daya bane, hadurra ne daban-daban, wadanda suka haddasa mace-ma
Soja hausawa suka ce wai marmari daga nesa. Ko ma dai me kenan, sojoji wasu mutane ne masu matukar muhimmanci da kwarjini a cikin al'umma musamman ma idan aka yi la'akari da anfanin su wajen tsare kasa da mutanen cikin ta daga duk
Masu zafi
Samu kari