Latest
Nairaland ta leka zauren Kannywood inda ta kawo jerin tarin kyawawan matan da ke cikin harkar wasan kwaikwayon Hausa. Daga cikin wadannan ‘Yan mata da ake ji da su akwai Hadiza Gabon, Nafisa Abdullahi da sauran su.
Kamar yadda muka sani addini na daya daga cikin manyan dalilan da ke haddasa rabuwar kai a kasar. An samu yawan kashe-kashe a fadin kasar wanda mafi akasarinsu na da nasaba da rikicin addini, don haka wannan mata ke son kawo chanj
Mun ji cewa Gwamna Udom Emmanuel ya amincewa APC ta shirya gangami a filin wasan Akwa-Ibom. Jihar Akwa Ibom ta tabbatar da cewa za ayi duk abin da ake bukata a filin wasan lafiya ba tare da bada wata matsala ba.
Wata matan aure. Mariam Abdul, a ranar Lahadi ta yi aman sabbin naira N500 bayan wasu wadansu da ake zargi matsafa ne sun sace ma ta ‘yan kanfanta 2 a kuayen Effurun da ke karkashin karamin hukumar Uvwie a jihar Delta. An samu lab
Saad yace ya yanke shawarar sauya sheka daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa APC saboda ya samu bayani akan kyawawan tsari na jam’iyya mai mulki, shugabanci da kuma jajircewa wajen ganin ci gaban kasar da gwamnati.
Mutane uku sun mutu da sanyin safiyar yau, Talata, a unguwar GRA phase 4 dake garin Fatakwal, babban birnin jihar Ribas bayan tashin wata gobara sakamakon tsiyayar man fetur daga wata motar dakon man fetur. Shaidun gani da ido sun
Yan majalisa sun yi gargadin cewa kasafin kudin 2019 na iya kaiwa a watan Afrilu bayan zaben kasa baki daya. Hakan a bisa ga ra’ayin wasu yan majalisa ne, saboda za su mayar da hankalinsu ga kamfen din zaben 2019.
Wasu hotuna da faifan bidiyo da suka fantsama a dandalin sada zumunta daban-daban sun nuna tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma Sanata mai ci, Aliyu Wamako, na watsi da kudi a gidansa ga magoya bayansa. A jikin hotunan da faifan bidiy
Titi Abubakar, uwargidan tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ta bayyana rashin jin dadin ta a kan halin da al'ummar Najeriya ke ciki a halin yanzu musamman mutanen yankin Arewa. A yayin da uwargidan shugaban kasa, Aisha
Masu zafi
Samu kari