Latest
Tumaturi dai wani dan icce ne ko kuma daya da cikin kayayyakin marmari kamar yadda wasu kan ce da ke kunshe da kusa kaso 95 cikin dari na ruwa da kuma sinadaren karin karfi da kuma na saukaka sarrafa abinci a sauran kaso 5 din cik
Kiris ya rage wasu fusattatun matasa su kashe wani mutum mai matsakaicin shekaru da aka kama yana satan da dan kamfen mata a Mgabkwu da ke karamar hukumar Awka ta Arewa na jihar Anambra. An cafke mutumin ne mai suna Ifeanyi dan as
'Yan majalisun dokokin biyu a jihar Jigawa sun fice daga jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki sun koma Social Democratic Party (SDP). Daily Nigerian ta ruwaito cewa kakakin majalisar jihar, Isah Gwaram ne ya sanar d
A yau Juma'a, an gudanar da jana'izar sarkin Lafiya, Marigayi Isa AlMustapha Agwai, cikin fadarsa ta garin Lafiya da ke jihar Nasarawa yayin da hawaye suka kwaranya tare da jimamin wannan babban rashi na kasar Najeriya baki daya.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya zargi shugaban kasa Buhari da jam’iyyar APCda saba dokar zabe na 2010, ta hanyar zargin amfani da kudaden jiha wajen kamfen din takarar shugaban kasa.
Kamar yadda mai magana da yawun NNPC, Mr Ndu Ughamadu ya sanar da ranar Alhamis, ya ce sashin kula da sayar da danyen man fetur (COMD) ne ke jagorancin shirin na dakatar da fitar da propane da butane zuwa kasashen waje.
Shahararren jarumin nan da yaga jiya yaga yau a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu ya cika shekaru 20 da fara harkar fim. Ali Nuhu dai ya shiga masana’antar shirya fina-finai a sa’a cikin shekarar 1999.
Hajiya Titi Atiku Abubakar, uwargidan dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar the Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Atiku Abubakar, ta roki yan Najeriya da su yi waje da shugaban kasa Muhammadu Buhari a zabe mai zuwa.
Jiya ne wani shugaban PDP a Kebbi ya sauya-sheka zuwa APC. PDP ta sake rasa wani babban jigon ta zuwa Jam’iyyar APC cikin ‘yan kwanaki kadan a jihar. Yanzu dai Jam’iyyar PDP tana ganin ha’ula’i a cikin Jihar Kebbi daf da zabe.
Masu zafi
Samu kari