Lafiya uwar jiki: Anfanin tumatir a jikin dan adam da watakila baku sani ba

Lafiya uwar jiki: Anfanin tumatir a jikin dan adam da watakila baku sani ba

Tumaturi dai wani dan icce ne ko kuma daya da cikin kayayyakin marmari kamar yadda wasu kan ce da ke kunshe da kusa kaso 95 cikin dari na ruwa da kuma sinadaren karin karfi da kuma na saukaka sarrafa abinci a sauran kaso 5 din cikin dari.

Wasu kan ci tumatur danyen sa wasu kuwa sai an dafa, wasu kan ci shi shi kadai wasu kuwa idan an hada shi da sauran ganyayyaki da itacen itatuwa saboda alfanun sa.

Lafiya uwar jiki: Anfanin tumatir a jikin dan adam da watakila baku sani ba

Lafiya uwar jiki: Anfanin tumatir a jikin dan adam da watakila baku sani ba
Source: Twitter

KU KARANTA: Matasa sun wanke inda Atiku yayi taro a Lokoja

Legit.ng Hausa ta samu cewa tumatur yana da matukar anfani a jikin dan adam kuma ba kowa ne ya gane hakan ba shi yasa ma muka zayyano maku su nan a kasa:

1. Yana saukaka nakar da abinci

Tumatur yana dauke da sinadaran dake kara saukaka narkar da abinci da sauran cima. Idan mutum na fuskantar matsalar narkar da abinci to tumatur zai yi masa anfani sosai.

2. Yana kara karfin ido

Tumatur yana kunshe da sinadarin lycopene, lutein da kuma beta-carotene wadanda dukkan su suna taimakawa wajen kara karfin ido da gani.

3. Yana taimakawa wajen gyaran jiki da fata

4. Tumatur yana dauke da sinadiran da ke daidaita adadin suga

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel