Latest
Shahrarren malamin addinin Musulunci kuma shugaba Darikatul Tijjaniya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya yi kira ga mutanen yankin Bogoro/Dass/da Tafawa Balewa a jihar Bauchi da su zabi kakakin majalisan wakilai, Yakubu Dogara.
A cewarsu kuma, akwai yiwuwar gwamnatin tsakiya ta sake cire tallafin man fetur, daga N145 ya hau kamar yadda tayi a baya don tsimi da tanadi, wanda kuma hakan zai harba tsadar rayuwa sama, musamman ga yawa-yawan talakawa
Majiyar Legit.ng ta ruwaito gwamnatin kasar Saudiyya a karkashin jagorancin Mai alfarma Sarki Salmanu ta zargi Muhammad Yunusa da laifin rashin bata hadin kai a wasu al’amura, kamar yadda babban sakataren ma’aikatar ya bayyana.
Jam’iyyar PRP tsaida Buhari a matsayin ‘Dan takarar ta a 2019 wanda ya nuna takarar Buhari ta samu kwarin gwiwa. Wani shugaban Jam’iyyar Ahmad Kaugama, na shiyyar Jigawa ya bayyana wannan.
Mun ji cewa Atiku ya bayyana ainihin abin da ya sa ya shiga siyasa a Najeriya. Atiku yace abin da yake so shi ne ya ga wanda ba ‘Dan kowa ba ya zama kowa. Atiku yace wannan shi ne babban burin da yake ke da shi a siyasar Najeriya.
Ganyen Mangwaro ya kunshi sunadarai masu tasirin gaske ga lafiyar dan Adam wajen kawar da wasu cututtuka da suka saba addabar al’ummar musamman a wannan zamani. Ire-iren wannan sunadarai sun hadar da; tannins, anthocyanidins, beta
Rahotanni kamar yadda shafin jaridar Vanguard ta ruwaito sun bayyana cewa, wani babban jami'in tsaro tare da fararen hula shida sun rasa rayukan su a sanadiyar aukuwar mummunan harin cikin karamar hukumar Batsari.
Labari da ke zuwa mana a yanzu ya nuna cewa shahararren jarumin nan na masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood kuma mawakin zamani, Adam A. Zango ya fice daga tafiyar dan takarar Shugaban kasa na PDP ya koma APC.
Mun samu cewa, a yayin da gwamnatin jihar Akwa Ibom karkashin jagorancin gwamna Udom Emmanuel ta daura damarar samar da kamfanin jiragen sama na karan kanta, a yau Laraba tsala-tsalan jiragen sama biyu sun dira a birnin Uyo.
Masu zafi
Samu kari