Latest
Yayin da ake cigaba da murnar kammala zabukan gwamnoni da na 'yan majalisar jahohi a sassa daban-daban na kasar, yanzu hankula sun soma komawa akan wadanda suka samu nasarar darewa musamman ma a kujerun gwamnoni. Jihar Zamfara dai
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta na Kasa INEC ta sanar da sunayen 'yan takarar gwamna 22 a cikin jihohi 29 da aka gudanar da zabe a ranar 9 ga watan Maris. Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki tana da jihohi 13 yayin da
Dakarun rundunar soji ta ‘ofireshon sharan daji’ sun kashe ‘yan bidiga 55 tare da kubutar da wasu mutane 760 da aka yi garkuwa da su a jihar Zamfara. Rundunar ta sanar da haka ne a cikin wata sanarwa da mukaddashin jami’in yada
Kotu ta yanke wa wani matashi dan shekaru 19 mai suna Olasunkanmi Yekini hukuncin dauri har na tsawon shekaru shida a kurkuku akan laifin satar wayar N6,000. An kuma kama shi da laifin satar dan kamfai na mata guda uku wanda yayi
Hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC ta bayyana ranar da za'a gudanar da zaben zagaye na biyu a jihohin da ba'a ida kammala zaben gwamna ba. Hukumar ta saki jawabin ne da yammacin Talata, 12 ga watan Maris, 20
Za ku ji yadda aka yi Yaron Sule Lamido ya sha kasa a zaben Jihar Jigawa. Yaron na Lamido yayi namijin kokari wajen yakin neman zabe inda ya tare da yin kamfe a Kauyuka inda kowa ya dauka ya ci zabe ya gama.
Dr Hadiza Balarabe itace mataimakiyar gwamna na biyu a tarihin jihar Kaduna amma itace zababiyar mataimakiyar gwamna na farko a tarihin jihar. Tayi nasarar zama mataimakiyar gwamna ne a zaben da aka gudanar bayan an zabe ta a mats
A yayin da a jiya Asabar aka gudanar da zaben gwamnoni da kuma kujerar 'yan majalisun dojojin na jiha, mun samu cewa tuni sakamakon zaben wasu rumfunan zabe cikin jihohin musamman na Arewacin Najeriya ya fara bayyana.
Wasu mata guda uku da gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya bawa mukamin kwamishina sun jagoranci mata wajen yin zanga-zangar lumana a ofishin hukumar zabe ta kasa (INEC) da ke Sokoto a yau, Talata, da rana. Matan uku;
Masu zafi
Samu kari