Latest
Akalla injiniyoyi 2,000 ne ake sa ran za su samu gurbin aiki a matatar man Dangote da zaran ta soma aiki, lamarin da zai kawo raguwar rashin ayyuka a kasar. Anyi amfani da kayayyakin fasahar zamani a matatar man ta Dangote da za
Ma’aikatan Banki sun shaidawa Kotu yadda aka ba Fayose kudin Dasuki inda su kace a Ranar 17 ga Watan Yuni ne karbi wasu kudi da aka sa a cikin asusun bankin Fayose bayan sun karbo Biliyan 1.2 a filin jirgin sama.
Wasu yan bindigan da suka addabi jihar Zamfara sun gamu da ajalinsu yayinda jami'an sojin Najeriya suka kai mumunan hari garin Tsaru dake karamar hukumar Zurmi na jihar ranar Lahadi, 14 ga watan Afrilu, 2019.
Gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, ya bayyana cewa al'ummar Borno za ta samu nasara kan Sanata Ali Ndume domin ya janyewa Sanata Ahmad Lawan, wanda jam'iyyar APC ta zaba matsayin dan takaranta na kujerar shugaban majalisar datt
Rahotanni sun bayyana cewa Tonworio ya kashe budurwarsa Victoria Ekalamene mai shekaru 35 ne ta hanyar dirka mata harsashi a fuskanta a daidai lokacin da take amsa waya, wayar da yake zargin tana zance da wani saurayinta ne.
Mun ji cewa wasu Masana tattalin arziki sun bayyan fa’idar aikin da Buhari yake yi a Arewa. Diran Fawibe yace Najeriya za ta kara samun kudin shiga idan aka soma hako mai a Arewa.
Shugaban hukumar JAMB ya caccaki wasu Jami’o’i. Farfesan yace masu jami’o’in da ke zaman kan-su sun rugurguza ilmin Boko. Ishaq Oloyede yace ‘yan kasuwa ne su ka kashe jami’o’in ba kowa ba, inda ya ja-kunnen su.
Kazalika ta bayyana kisan farar hula da jami’an tsaro ke yi a matsayin abun takaici, sannan ta kara da cewa matukar gwamnatin Buhari ba ta yi maganin wadannan matsaloli ba, za su iya haifar da wata matsalar mai girman gaske.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito shugaban hukumar, Alhaji Garba Muhammad ne ya bayyana haka a babban birnin jahar Zamfara, Gusau a ranar Litinin, 15 ga watan Afrilu yayin ganawa da masu ruwa da tsaki a siyasar jahar.
Masu zafi
Samu kari