Latest
Jami’an yan sanda reshen jihar Enugu sun kama wani fasto bisa laifin yi ma mambobin cocinsa su 20 ciki. Faston mai shekara 53 mai suna Timothy Ngwu ya kasance babban mai kula da cocin Vineyard Ministry of the Holy Trinity a Enugu.
Tun da can mutane sun dauki aduwa a matsayin sahihin magani, sai dai kuma kowacce kasa da yadda take amfani da ita da kuma yadda take sarrafa ta wurin magani, sannan kowacce kasa da irin maganin da take yi da ita...
Lauyan koli kuma Ministan Shari'a na kasa, Abubakar Malami, ya ce kawowa yanzu kudaden da ma'aikatar sa ta kwakulowa gwamnatin tarayya sun kai kimanin Naira biliyan 270 daga kana Naira biliyan 19.5 da suke a shekarar 2015.
A jiya ne Sanata Kwankwaso yayi tir da raba masarautun Jihar Kano. Kwankwaso ya fito yayi magana a kan raba masaratu, zaben 2019 da sauran wasu batutuwa a gidan rediyon Arewa.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Ribadu ya bayyana haka ne a ranar Laraba, 29 ga watan Mayu yayin da yake tattaunawa a bayan fagge a bikin rantsar da shugaban kasa Muhammadu Buhari karo na biyu daya gudana a babban birnin tarayya Abuja
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wannan lamari mai matukar tayar da hankali ya faru ne a ranar Lahadin data gabata, bayan tsohuwar tare da yayanta mata guda biyu da yar aikinsu sun kammala cin abincin dare.
Jiya ne Gwamnan Zamfara ya fatattaki Kwamishinonin Abdulaziz Yari, Gwamnan na Zamfara ya tsige wadanda Yari ya nada a kan mulki a lokacin yana kan kujerar gwamna.
Tun jiya mu ka ji cewa Mai Mala Buni zai cigaba da aiki da Malam Wali a matsayin SSG. Mala Buni ya zabi ya cigaba da aiki da tsohon SSG din jihar.Alhaji Baba Mallam Wali ya dade yana rike da wannan mukami.
Kakakin yakin zaben Atiku Abubakar kuma tsohon aminin Shugaba Muhammadu Buhari Injiniya Buba Galadima ya ce ya fi yi wa talakawa da al'ummar Najeriya alheri a kan gwamnatin Najeriya. Galadima ya yi wannan jawabin ne cikin wata hir
Masu zafi
Samu kari