Latest
Ofishin Hukumar yaki da cin hancin da rashawa (EFCC) na Ibadan ya kama wasu mutane 27 da ake zarginsu da yin danfara ta hanyar amfani da yanar gizo. An kamasu ne tare da wasu mata hudu da ake tunanin yan matansu ne.
Wani bam da ya tashi a masallacin yan uwan Musulmai na Shi’a da ke gabashin Baghdad a ranar Juma’a, 21 ga watan Yuni yayi sanadiyar mutuwar mutum bakwai sannan ya jikkata sama da mutane 20.
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa da take tasowa a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Saratu Abubakar ta yi kaca-kaca da manyan masu kudi masu daukar 'yan mata suna basu kudi su yi lalata dasu...
A cewar wani bincike da aka gudanar, an tattaro cewa kaso 44 cikin 100 na ma’auratan da ke fada sama da sau daya a mako guda yana taimaka masu sosai wajen gina soyayya da shakuwa mai dorewa.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump, ya bayyana cewa shi ko kadan baya fatan Allah ya hada su yaki da kasar Iran, amma kuma ya yiwa kasar ta Iran gargadi, inda ya bayyana mata cewa idan har yaki ya hado su to babu makawa za ta...
A yanzu da maza suka zama tamkar zinare, kuma mata suke kara yawa, zai yi wuya mace ta ki amince da zancen aure. Saboda kusan kowacce budurwa a wannan lokacin abinda take jira kenan. Sai dai hakan bai dami fitacciyar 'yar wasan...
Wani jirgin sama na kamfanin Air Peace ya ketare titin sa a filin tashi da saukan jirage na Fatakwal da ke jihar Rivers yayin da ake ruwan sama da bakin kwarya. A cewar daya daga cikin fasinjan da ke jirgin, lamarin ya faru ne a y
Manyan mutane da yawa a duniya sun zamanto wasu ne ta sanadiyyar matayensu, kuma da yawa daga cikinsu suna yin alfahari da matayen nasu. Marigayi Obafemi Awolowo ya taba yin wata magana wacce ke nuna yabo da kodawa ga matarsa...
Rahotanni sun kawo cewa an kafa sabuwar doka a jihar Alabama da ke kasar Amurka akan duk mutumin da aka kama da laifin lalata da kananan yara. Hukuncin shine za a yi wa wanda aka kama da laifi dandaka, ta hanyar bashi magani.
Masu zafi
Samu kari