Latest
Wannan al'ada ta fi karfi a yammacin kasar Tanzania. Al'ada ce ta gargajiya ta auren jinsi guda. Ma'auratan kan kwanta a gado daya, su yi rayuwa tare da yin dukkan wani abu da ma'aurata ke yi amma banda mu'amalar da ta shafi saduw
Hukumar Aikin Hajji Ta Kasa (NAHCON) ta ce za ta gina otel mai dakuna 500 a garin Kano domin ya zama masauki ga maniyyatan jihar da ke jiran lokacin da jirgin su zai tashi domin zuwa kasa mai tsarki. Shugaban NAHCON, Abdullahi Muk
Abarba wani nau’i ne na kayan marmar mai matukar amfani a jikin dan adam. Ruwansa na taimakawa sosai wajen magance wasu laluri a jikin dan adam idan har zai lazumci shan sa.
Jihar Akwa Ibom na daya daga cikin jihohin Najeriya dake fama da rashin aikin yi duk da cewa ta na da arzikin man fetur. A don haka daukar hadimai guda 50 ga mutum daya ya zama tamkar kafa tarihi ne a Jihar.
Munira Suleiman Tanimu ita ce 'ya ta farko a gurin iyayenta, inda take da kannai guda goma sha biyar. Kyakkyawar gimbiyar haifaffiyar jihar Kaduna ce. Munira tana son kasuwanci kwarai da gaske, sai dai kuma hakan bai hanata raba..
Fitacciyar mawakiyar nan ta turanci, Nicki Minaj, ta bayyana cewa sabanin sanarwar da aka yi a mako da ya gabata, ba za ta ziyarci kasar Saudiyya ba. Da farko dai an tattaro cewa Minaj zata yi wasa ne a filin wasa na Sarki Abdulla
Mutumin da uwargidarsa ta kusa hallakashi da wuka, Said Hussein, ya fito duniya yana fallasa amaryarsa kan irin iya shegen da take shekawa da ya kaiga dukanta har tayi nufin hallakasa.
Fitacciyar mawakiyar 'Hip-Hop' dinnan ta kasar Amurka, Nicki Minaj, ta bayyana kudurinta na fasa zuwa kasar Saudiyya kamar yadda kafafen yada labarai a makon da ya gabata. Nicki Minaj ta bayar da dalilin cewa ta canja shawarar...
A zaman da majalisar tayi a ranar Laraba, 'yan Majalisar sun ce zanga-zangar rashin amincewa da tsaron shugaban su da 'Yan Shi'an ke cigaba da yi kan iya haifar da fitina. An tsare El Zakzaky ne bayan da 'yan kungiyar su kayi aran
Masu zafi
Samu kari