Latest

Hotunan sabbin wurare masu ban al'ajabi a duniya
Breaking
Hotunan sabbin wurare masu ban al'ajabi a duniya
Labaran duniya
daga  Aminu Ibrahim

A kowanne shekara kwamitin Hukumar Raya Al'adu Ta Majalisar Dinkin Duniya UNESCO ta kan zauna a watan Yuli domin zaben fittatun wurare masu ban sha'awa da kuma alaka da al'adun bil adama ko dabobi a fadin duniya saboda darajarsu g