Latest
A kwanakin baya an yi ta yada jita-jitar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai mika sunan fitaccen dan wasan Hausa na Kannywood Ali Nuhu Mohammed a matsayin Ministan matasa da wasanni...
Mun ji cewa an damke wanda ta kwararawa boyi-boyinta borkono a al’aura. Matar ta yi horo da wannan mummanar azaba saboda zargin sace mata kudi kamar yadda rahotanni su ka nuna.
Gbeleye wanda aka boye mazauninsa, ya bayyana gaban kotun ne inda ake tuhumarsa da aikata laifuka dai-dai har guda hudu, laifukan sun hada da; damfara, zamba cikin aminci, karya da kuma sata.
A ranar 17 ga watan Yulin 2019, gwamnatin kasar Amurka ta gabatar da kyautar shekara ga wadanda suka nuna karfin hali da mafi kololuwar gwarzantaka wajen karrama dan Adam ba tare da nuna wariyar akidar addini ba.
Idan ba a manta ba a kwanakin baya an gano bidiyon jarumin nan dan wasan Hausa Alin Shaba rungume da matarsa, inda bidiyon ya dinga yawo a shafukan sada zumunta, kuma mutane da yawa suka dinga Allah wadai da wannan bidiyon...
A wani bidiyo da aka hasko fitacciyar jarumar fina-finan Hausa ta Kannywood Zulaihat Ibrahim wacce aka fi sani da Zpreety, an hasko ta tana cin abinci, yayin da shi kuma shahararren jarumin nan Adam A Zango yake daukarta a bidiyo.
Sai dai cikin fushi dan Amurka ya fito daga motarsa, inda ya wanka ma jami’in mari, kamar yadda manajan kamfanin kula da ababen hawan, Alhaji Lamidi Falekulo ya tabbatar ma manema labaru.
Wannan 'Dalibar da ta yi suna kan Abba Gida-gida ta fara haramar tafiya Umrah bayan an yi mata takardu. Hon. Honarabul Miko Tarauni ne ya dauki nauyin ta kamar yadda mu ka ji.
Wani takalmi na kamfanin Nike yayi kasuwa, yayin da aka sayar da shi akan kudi dala 437,500, kimanin naira miliyan dari da hamsin da bakwai da dubu dari biyar (N157,500,000) kenan a kudin Najeriya...
Masu zafi
Samu kari